-
Kasar Iran Ba Ta Goyon Bayan Zaben Raba Gardama A Yankin Kurdawa Na Kasar Iraki
Aug 18, 2017 14:25Babban kwamandan sojojin kasar Iran Manjo Janar Mohammad Bakiri ya bayyana cewa gwamnatin kasar Iran ba ta goyon shirin Kurdawan kasar Iraki na gudanar da zaben raba gardama don warewar yankin daga kasar iraqi.
-
Ko Kun San Na (158) Jumma'a 03 Ga Watan Shahrivar Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.
Aug 18, 2017 00:25You Jumma'a 03-Shahrivar-1396H.SH=03-Zulhajji-1438H.K.=25-Augustan-2017M
-
Dakarun IRGC Na Iran Sun Sanar Da Shirin Daukar Fansa Kan 'Yan "Da'esh"
Aug 17, 2017 01:08Kakakin dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran (IRGC) Birgediya Janar Ramazan Sharif ya bayyana cewar za su dau fansa kan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) sakamakon kisan gillan da suka yi wa daya daga cikin dakarun kare juyin da suka kama a kasar Siriya ta hanyar yi masa yankan rago.
-
Ko Kun San Na (155) 31 Ga Watan Murdod Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.
Aug 16, 2017 04:11Yau Talata 31-Murdod-1396H.SH=29-Zulkida-1438H.K.=22-Augusta-2015M.
-
Ko Kun San Na (156) 01 Ga Watan Sharivar Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.
Aug 16, 2017 04:09Yau Laraba 01-Shahrivar -1396H.SH=01-Zulhajji-1438H.K.=23-Augusta-2015M.
-
Ko Kun San Na (154) 30 Ga Watan Murdod Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.
Aug 16, 2017 04:06Yau Litinin 30-Murdod-1396H.SH=28-Zulkida-1438H.K.=21-Augusta-2015M.
-
Ko Kun San Na (153) 29 Ga Watan Murdod Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.
Aug 16, 2017 04:03Yau Lahadi 29-Murdod-1396H.SH=27-Zulkida-1438H.K.=20-Augusta-2015M.
-
Majalisar Dokokin Iran Ta Fara Tantance Ministocin Rohani
Aug 15, 2017 02:02Yau Talata, majalisar dokokin Iran ta fara zaman tantance jerin sunayen ministonin da zababen shugaban kasar Hassan Rohani ya gababar mata domin nada su a sabuwar gwamnatinsa.
-
Majalisar Iran Ta Amince Da Kudurin Mayar Da Martani Ga Takunkumin Amurka
Aug 13, 2017 12:34'Yan majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran gaba dayansu sun amince da wani kuduri na mayar da martani ga sabbin takunkumin da Amurka ta sanya wa Iran, bugu da kari kan kara kasafin kudin kera makamai masu linzami da dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar suke kerawa don kare kasar daga duk wata barazana ta makiya.
-
Ambaliyar Ruwa Ta Lashe Rayukan Mutane Akalla 13 A Kasar Iran
Aug 12, 2017 07:21Shugaban hukumar kula da hatsarurruka ta dabi'a a kasar Iran ya sanar da cewa: Ambaliyar ruwan da ta auku a wasu yankunan arewacin kasar ta lashe rayukan mutane akalla 13.