Pars Today
Wata kotu a birnin Bagadaza na Iraki ta yankewa wata 'yar asalin kasar Jamus hukuncin kisa, saboda alaka da kungiyar 'yan ta'adda ta IS.
Kasashen Jamus da Faransa tare da kasashen Afirka biyar na yankin Sahel sun gudanar da taro da nufin gaggauta fara aikin rundunar hadin gwiwa ta yaki da ta'addanci a yankin Sahel.
Waziriyar kasar Jamus Angerla Micheal a jiya litinin ta bukaci a sake zabubbuka a kasar bayan da ta kasa samun damar kafa gwamnatin hadin kai da sauran jam'iyun siyasar kasar
Shawarwarin da aka yi a tsakanin bangarori daban daban da abin ya shafa, a taro kan sauyin yanayi na Bonn an cimma sakamako mai kyau a yayin taron
Babbar cibiyar Musulunci a Masar ta Azhar tare da kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC sun yi tir da Allah wadai da kisan musulmi da ake yi a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya.
Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel da shugaban kasar Faransa Emanuel, sun jadadda goyan bayansu ga gwamnatin Madrid kan rikicin yankin Cataloniya, a yayin da takwaransu na Biegium ke kiran a kai zuciya nesa.
Rahotanni daga tarrayya Jamus na cewa, jam'iyyar CDU ta Angela Merkel ta lashe babban zaben kasar da aka kada kuri'arsa a yau Lahadi.
Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel, ta ce tana da ra'ayin a samu mafita ta hanyar diflomatsiyya domin warware shirin nukiliya Koriya ta Arewa.
Shugabar gwamnatin Jamus ta tabbatar da taimakon da take bayar wa na bunkasar kasashen Afirka da nufin magance matsalar kwararar bakin haure zuwa kasashen Turai.
Ministan harkokin tattalin arziki na kasar Jamus ta bayyana cewa takunkuman tattalin arzikin da Amurka ta dorawa kasar Rasha basa bisa ka'ida sun kuma sabawa dokokin kasa da kasa, ta kuma bukaci tarayyar Turai ta dauki mataki na maida martani kan Amurkan.