-
Kungiyar Hadin Kan Kasashen Larabawa Da Japan Sun Jaddada Bukatar Kafa Kasar Palasdinu
Sep 12, 2017 07:14Ministocin harkokin wajen kasashen Larabawa da na Japan sun jaddada goyon bayansu ga shirin samar da kasar Palasdinu mai cikekkiyar gashin kai da Qudus zai kasance babban birninta.
-
Ana Gudanar Da Bukukuwan Cika Sshekaru 72 Da Harin Nukiliya A Japan
Aug 06, 2017 05:38Rahotanni daga kasar Japan na nuni da cewa ana ci gaba da bukukuwan cika shekaru 72 da Amurka ta kai hari da makamin nukiliya a garin Hiroshima na kasar wanda shi ne karon farko da aka yi amfani da wannan makamin.
-
Koriya Ta Arewa Ta Ja Kunnen Japan Cewa Zata Fara Fuskantar Harin Nukiliya Idan Yaki Ya Barke
May 04, 2017 06:53Koriya ta Arewa ta ja kunnen kasar Japan da cewa ita ce kasar farko da za ta fara fuskantar hari da makaman nukiliya matukar dai ya ki ya barke a yankin na su.
-
Ana Zaben Sanatoci A Japan
Jul 10, 2016 01:18Yau Lahadi al'ummar Japan ke kada kuri'a domin zaben sanatoci, zaben da ake ganin zai baiwa jam'iyyar masu ra'ayin rikau ta firayi ministan Shinzo Abe gagarimin rinjaye.
-
Shugaban Kasar Amurka Ya Ce Baya Da Niyyar Bada Hakuri Ga Kasar Japan
May 22, 2016 13:25Shugaban Amurka ya sanar da cewa: Baya da wata aniyar neman uzuri ko bada hakuri kan amfani da makamin nukiliya da kasarsa tayi kan al'ummar kasar Japan a lokacin yakin duniya na biyu.
-
Japon : Akallah Mutane 25 Suka Mutu A Girgiza kasa
Apr 16, 2016 05:32Rahotanni daga Japon na cewa akallah mutane 25 ne suka rasa rayukan su, sakamakon girgiza kasa.