Japon : Akallah Mutane 25 Suka Mutu A Girgiza kasa
https://parstoday.ir/ha/news/world-i3952-japon_akallah_mutane_25_suka_mutu_a_girgiza_kasa
Rahotanni daga Japon na cewa akallah mutane 25 ne suka rasa rayukan su, sakamakon girgiza kasa.
(last modified 2018-08-22T06:58:08+00:00 )
Apr 16, 2016 05:32 UTC
  • Japon : Akallah Mutane 25 Suka Mutu A Girgiza kasa

Rahotanni daga Japon na cewa akallah mutane 25 ne suka rasa rayukan su, sakamakon girgiza kasa.

Wannan dai shi ne karo na biyu da kasa ke girgisa a cikin kwanana biyu.

lamarin yafi kamari a jihar Kumamoto.

Firaministan kasar Shinzo Abe wanda ya katse ziyarasa a yankin da iftala'in ya auku ya kira wani taro gaggawa.

tuni dai gwamnatin kasar ta aike da tawagar masu aikin ceto data kunshi mutane 20,000.