Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

jawad zarif

  • Zarif: Iran Za Ta Ci Gaba Da Shirinta Na Nukiliya, Matukar Amurka Ta Fice Daga Yarjejeniyar Nukiliya

    Zarif: Iran Za Ta Ci Gaba Da Shirinta Na Nukiliya, Matukar Amurka Ta Fice Daga Yarjejeniyar Nukiliya

    Apr 21, 2018 01:14

    Ministan harkokin wajen kasar Iran, Dakta Muhammad Jawad Zarif, ya bayyana cewa Iran za ta sake dawowa da ci gaba da ayyukanta na nukiliya matukar dai shugaban Amurka ya sanar da ficewar Amurkan daga yarjejeniyar nukiliyan da manyan kasashen duniya suka cimma da Iran din.

  • Zarif: Harin Da Aka Kai A Masar Aiki Ne Da Ya Yi Hannun Riga Da Koyarwar Musulunci

    Zarif: Harin Da Aka Kai A Masar Aiki Ne Da Ya Yi Hannun Riga Da Koyarwar Musulunci

    Nov 25, 2017 08:36

    Ministan harkokin wajen kasar Iran Dr. Muhammad Jawad Zarif ya bayyana harin ta'addancin da aka kai a kan masallacia cikin gundumar Sinai da cewa aiki ne na dabbanci, wanda ya yi hannun riga da dukkanin koyarwa irin ta addinin muslunci.

  • Iran Ta Mika Sakon Ta'aziyarta Kan Rasuwar Tsohon Shugaban Kasar Iraki Jalal Talibani

    Iran Ta Mika Sakon Ta'aziyarta Kan Rasuwar Tsohon Shugaban Kasar Iraki Jalal Talibani

    Oct 03, 2017 15:32

    Ministan harkokin wajen kasar Iran ya aike da sakon ta'aziyya ga gwamnatin Iraki da al'ummar kasar kan rasuwar tsohon shugaban kasar Jalal Talibani.

  • Shuwagabannin Kasashen Musulmi Zasu Tattauna Batun Kisan Kiyashi A Kan Musulman Myanmar

    Shuwagabannin Kasashen Musulmi Zasu Tattauna Batun Kisan Kiyashi A Kan Musulman Myanmar

    Sep 10, 2017 10:17

    Ministan harkokin wajen kasar Iran Mohammaf Jawad Zareef ya bayyana cewa shuwagabvannin kasashen Musulmi Zasu tattauna batun kisan kiyashin da ake wa musulmin kasar Myanmar a taron kan ci gaban ilmi da fasahan da suke gudanarwa a halin yanzu a kasar Qazakistan.

  • Shuwagabannin Kasashen Musulmi Zasu Tattauna Batun Kisan Kiyashi A Kan Musulman Myanmar

    Shuwagabannin Kasashen Musulmi Zasu Tattauna Batun Kisan Kiyashi A Kan Musulman Myanmar

    Sep 10, 2017 05:40

    Ministan harkokin wajen kasar Iran Mohammaf Jawad Zareef ya bayyana cewa shuwagabvannin kasashen Musulmi Zasu tattauna batun kisan kiyashin da ake wa musulmin kasar Myanmar a taron kan ci gaban ilmi da fasahan da suke gudanarwa a halin yanzu a kasar Qazakistan.

  • Iran Ta Bayyana Cewa: Tsaurin Ra'ayi Yana Daga Cikin Manyan Matsalolin Duniya

    Iran Ta Bayyana Cewa: Tsaurin Ra'ayi Yana Daga Cikin Manyan Matsalolin Duniya

    Sep 06, 2017 14:25

    Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Tsaurin ra'ayi da akidar wuce gona da iri kan al'umma, matsaloli ne da suka game duniya baki daya.

  • Zarif:Amurka Ta Yiwa Yarjejjeniyar Nukiyar Iran Rikon Sakainar Kashi

    Zarif:Amurka Ta Yiwa Yarjejjeniyar Nukiyar Iran Rikon Sakainar Kashi

    Jul 16, 2017 14:19

    Ministan Harakokin Wajen Jumhoriyar Musulinci ta iran ya ce magabatan Amurka sun yi yarjejjeniyar da Iran ta Cimma da kasashen Duniya kan shirin nukiyarta na zaman lafiya rikon sakainar kashi.

  • Zarif: Trump Ba Shi Da Hurumin Karya Yarjejeniyar Nukiya Da Aka Cimmawa Da Iran

    Zarif: Trump Ba Shi Da Hurumin Karya Yarjejeniyar Nukiya Da Aka Cimmawa Da Iran

    Jan 19, 2017 03:22

    Ministan harkokin wajen kasar Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa, zababben shugaban Amurka mai jiran gado Donald Trump ba ya da hurumin karya yarjejeniyar Nukiliya da manyan kasashen duniya suka cimmawa tare da Iran.

  • Zarif: Tarihi Ba Zai Taba Mantawa Da Gwagwarmayar Da Fidel Castro Ya Yi Da 'Yan Mulkin Mallaka Ba

    Zarif: Tarihi Ba Zai Taba Mantawa Da Gwagwarmayar Da Fidel Castro Ya Yi Da 'Yan Mulkin Mallaka Ba

    Nov 28, 2016 14:06

    Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhamamd Jawad Zarif ya bayyana cewa, tarihin duniya ba zai taba mantawa da gwagwarmayar da marigayi Fidel Castro ya yi da 'yan mulkin mallaka da jari hujja na duniya ba.

  • Zarif: Akidar Mafi Yawan Musulmin Duniya Ta Yi Hannun Riga Da Ta Wahabiyanci

    Zarif: Akidar Mafi Yawan Musulmin Duniya Ta Yi Hannun Riga Da Ta Wahabiyanci

    Sep 07, 2016 01:24

    Ministan harkokin wajen Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif yayi kakkausar suka ga kalaman babban muftin kasar Saudiyya na kafirta al'ummar Iran inda ya ce ko shakka babu akidar mafiya yawan al'ummar musulmin duniya ta yi hannun riga da akidar wannan mufti da makamantansa da suka ginu wajen goyon bayan ayyukan ta'addanci.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS