Pars Today
Ministan tsaron kasar Burtaniya ya bada sanarwan cewa gwamnatinsa zata janye rabin jiragen yakin kasar wadanda suka aikin abinda ya kira zaman lafiya a kasar Siriya zuwa gida.
A ci gaba da shirinta na kara karfafa bangaren tsaron kasarta, a yau Iran ta kaddamar da aikin kera jiragen yaki masu tarin yawa kirar cikin gida.
Shugaban jamhoriyar musulinci ta Iran ya bayyana cewa Iran ba ta yarda da kasar Amurka ba, haka ma kasashen Turai, China, Canada ba za su yarda da kasar Amurka ba.
Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun yi luguden wuta kan yankunan lardin Hajjah da ke arewa maso yammacin kasar Yamen.
Rasha ta ce za ta meka jiragen yaki samfarin Sukhoi Su-35 guda 10 a cikin wannan shekara ta 2018
Kungiyar kare hakkokin bil'adaman nan ta kasa da kasa Amnesty International ta yi kakkausar suka ga matakin da kasar Birtaniyya ta dauka na sayar wa Saudiyya da wasu jiragen yaki inda ta ce hakan tamkar kara rurar wutar yakin da ke faruwa a kasar Yemen ne.
Sojojin Yamen da dakarun sa-kai na kungiyar Ansarullahi na kasar sun harba makamai masu linzami kan sansanin sojin hayar masarautar Saudiyya da ke lardin Shabwa a shiyar gabashin kasar ta Yamen.