-
An Sako Yara 78 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kamaru, Amma Ana Rike Da Malamansu Biyu
Nov 07, 2018 11:15Rahotanni daga kasar Kamaru sun bayyana cewar a yau Laraba din nan an sako yara 78 da direbansu guda da aka sace su a yammacin kasar Kamarun, to sai dai har ya zuwa yanzu ba a sako shugaban makarantar da wani malami guda da 'yan bindigan suka sace ba.
-
Kamaru : An Rantsar Da Paul Biya A Wa'adin Mulki Karo na 7
Nov 06, 2018 17:20Shugaba Paul Biya na kasar Kamaru ya yi rantsuwar kama aiki a wani wa'adin mulki karo na bakwai.
-
An Sace Yan Makaranta Kimani 80 A Kasar Kamaru
Nov 05, 2018 19:13Yan bindiga a yankin Bamenda na kasar Kamaru sun sace yan makaranta kimani 80 a safiyar yau Litinin
-
Ranar Talata Ne Za A Rantsar Da Paul Biya A Matsayin Sabon Shugaban Kamaru
Nov 04, 2018 11:16Rahotanni daga kasar Kamaru sun bayyana cewar a ranar Talata mai zuwa 6 ga watan Nuwamba za a rantsar da shugaba Paul Biya a matsayin shugaban kasar Kamaru karo na bakwai.
-
Kamaru : Wani Rikici Ya Lashe Rayukan Mutane Da Dama
Oct 26, 2018 05:50Rahotanni daga kasar Kamaru suna nuni da cewa wani adadi na al'ummar kasar sun rasa rayukansu biyo bayan wani rikici da ya barke tsakanin sojojin kasar da 'yan aware.
-
Kamaru : Paul Biya Ya Sake Lashe Zabe Da Kashi 71.28%
Oct 22, 2018 18:10A kasar Kamaru an sanar da shugaban kasar mai ci Paul Biya a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasar da aka gudanar a ranar 7 ga watan Oktoban nan bayan da ya samu kashi 71.28% na kuri'un da aka kada.
-
Akwai Yiyuwar A Fitar Da Sakamakon Zaben Kasar Kamaru A Ranar 22 Ga Oktoba
Oct 20, 2018 18:23Ministan watsa labarai na kasar Kamaru, Issa Tchiroma Bakary, ya bayyana cewa akwai yiyuwar a sanar da sakamakon zaben shugaban kasar da aka gudanar a ranar Litinin mai zuwa wato 22 ga watan Oktoban nan.
-
AU Ta Bukaci 'Yan Siyasa A Kamaru Da Su Kai Zuciya Nesa
Oct 11, 2018 07:50Kungiyar tarayyar Afrika ta kirayi 'yan siyasa akasar Kamaru da su kai zuciya nesa, a lokacin da ake jiran sakamakon zaben da aka gudanar a kasar a makon da ya gabata.
-
Da'awar Lashe Zabe Da Wani Dan Adawa Ya Yi A Kamaru Ya Fuskancin Allah Wadai
Oct 09, 2018 12:00Jam'iyya mai mulki a Kamaru da gwamnatin kasar sun yi suka kan matakin da daya daga cikin 'yan takarar shugabancin kasar ya dauka na shelanta kansa a matsayin wanda ya lashe zaben shugabancin kasar.
-
Dan Takarar Jam'iyyar Adawa A Kamaru Ya Ce Shi Ya Lashe Zabe Shugaban Kasa Na Jiya Lahadi
Oct 08, 2018 18:58Dan takarar jam'iyyar adawa ta Renaissance Movement (MRC) a kasar Kamaru, Maurice Kamto ya shelanta kansa a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa na jiya Lahadi, sannan ya yi kira ga shugaban kasa mai ci Paul Biya da ya mika masa shugabancin kasar a cikin ruwan sanyi ba tare da wani kace-nace ba.