-
An fara Kidayar Kuri'un Zaben Shugaban Kasa A Kamaru :
Oct 08, 2018 11:16A Kamaru, an fara dakon sakamakon zaben shugaban kasa da aka kada kuri'arsa a jiya Lahadi.
-
Mutane 5 Ne Suka Rasa Rayukansu A Lokacin Gudanar Da Zabuka A Kamaru
Oct 08, 2018 07:12Rahotanni dag akasar Kamaru na cewa, akalla mutane 5 ne aka tabbatar da mutuwarsu a lokacin gudanar da zabuka a jiya a kasar.
-
An Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa A Kasar Kamaru
Oct 07, 2018 17:06Rahotanni daga kasar Kamaru sun bayyana cewar a yau Lahadi ne aka gudanar da zaben shugaban kasa a kasar wanda ko dai zai kawo karshe ko kuma ya kara wa shugaba kasar Paul Biya wa'adin mulkin kasar wanda ya shafe sama da shekaru 36 yana mulka
-
An Fara Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa A Kasar Kamaru
Oct 07, 2018 11:47A safiyar yau Lahadi ne aka fara zaben shugaban kasa a kasar Kamaru, a dai-dai lokacin da ake fama da matsalolin tsaro a yanki mai magana da turancin ingilishi a kasar.
-
Kamaru: An Kafa Dokar Hana Zirga-zirga
Sep 30, 2018 18:52Gwamnatin Kamaru ta kafa dokar kai da komowa a cikin yankunan da suke magana da harshen turancin ingilishi
-
Wasu 'Yan Bindiga Sun Sace 'Yan Siyasa Magoya Bayan Jam'iyya Mai Mulki A Kasar Kamaru
Sep 29, 2018 11:53Wasu gungun 'yan bindiga sun kaddamar da farmaki kan yankin da ake magana da turanci a Kamaru tare da sace 'yan siyasa 10 magoya bayan jam'iyya mai mulki a kasar.
-
CAF Zata Yanke Shawara Kan Gasar 2019, Bayan Zaben Kamaru
Sep 28, 2018 18:02Hukumar kwallon kafa ta AFrika CAF, ta ce har yanzu bata yanke shawara ba kan gudanar da gasar cin kofin Afrika na 2019 a Jamhuriya Kamaru ba.
-
Fursunoni 70 Sun Gudu Bayan Harin Da Aka Kai Wani Gidan Yari A Kamaru
Sep 27, 2018 05:49Rahotanni daga kasar Kamaru sun bayyana cewar kimanin fursunoni 70 ne suka gudu daga wani gidan yari da ke yankin masu magana da harshen turancin Ingila bayan da wasu mahara suka kai wa gidan yarin hari
-
Gwamnatin Kamaru Ta Hana Mutane Barin Yankin Masu Magana Da Harshen Ingilishi
Sep 19, 2018 05:35Mahukunta a lardin Arewa Maso Yammacin kasar Kamaru sun ce ba za su taba barin mutane su dinga barin yankin ba tare da wata kwakkwarar hujja ba.
-
Gwamnatin Kasar Kamaru Ta Hana 'Yan Kasar Tserewa Daga Gidajensu
Sep 17, 2018 19:03Mahukuntan Kamaru sun haramta wa mazauna yankunan’yan aware da ke fama da rikici tserewa daga gidajensu, yayin da ya rage kasa da makwanni uku a gudanar da zaben shugaban kasar.