-
"Yan Tawaye Sun Kai Hari A Arewacin Kasar Kamaru
Sep 05, 2018 11:48Majiyar tsaro daga kasar ta Kamaru ta ce 'yan tawaye masu magana da harshen turanci ne su ka kai harin wanda ya jikkata soja guda sannan kuma wasu biyar su ka bace.
-
An Kashe Sojojin Kasar Kamaru Biyu A Yankin Da KE Magana Da Turanci
Aug 26, 2018 07:13Kamfanin dillancin labaran Anatoli na Turkiya ya ce baya ga sojojin gwamnatin Kamaru biyu da 'yan awaren su ka kashe, wasu karin 50 sun sami raunuka.
-
Yan Bindiga Sun Kai Hari Kan Gidan Sakatarin Gwamnatin Kasar Kamaru
Aug 13, 2018 19:10Jami'an tsaro a birnin yahunde na kasar Kamaru sun bude wuta kan wasu yan bindiga da suka kai hari kan gidan sakatarin gwamnatin kasar Mr Ferdinand Ngoh Ngoh a daren asabar da ta gabata.
-
Kamaru : Rikici Ya Yi Ajalin Mutum 11 A Yankin Masu Magana Da Ingilishi
Aug 06, 2018 14:56A Jamhuriya Kamaru, a kalla mutane 11 ne suka rasa rayukansu, ciki har da sojoji 5, a wani rikici a yankin masu magana da turancin Ingilishi a arewa maso gabashin kasar.
-
Kamaru : Fursuna 163 Sun Arce Daga Wani Gidan Kurkuku
Jul 30, 2018 16:06A Jamhuriya Kamaru, wasu mutane da ake danganta wa da 'yan fafatukar a ware a yankin masu magana da turancin Ingilishi sun kubutar da fursuna 163 a wani gidan kurkukun yankin.
-
An Fitar Da Jerin Sunayen 'Yan Takara A Zaben Kamaru
Jul 21, 2018 05:46A Kamaru, an fitar da jerin sunayen 'yan takara 28 dake neman fafata wa a zaben shugaban kasar na ranar 7 ga watan Oktoba mai zuwa.
-
Ana Tsare Da Wasu Sojoji, Bayan Nuna Wani Bidiyo Na Kisan Kai
Jul 20, 2018 10:29Rahotanni daga Kamaru, na cewa an cafke wasu sojojin kasar hudu, sakamakon wani hoton bidiyo dake yawo a shafukan sada zumunta, inda ana nuna wasu jami'an tsaro sun hallaka wasu mata cikin har da wata mai goyo.
-
Shugaban Kwamitin AU Na Ziyara A Kamaru
Jul 12, 2018 14:32Shugaban kwamitin kungiyar tarayya Afrika ta (AU), Musa Faki Mahamat, ya fara wata ziyara yau Alhamis, a Jamhuriya Kamaru, inda kuma zai gana da shugaban kasar, Paul Biya, kamar yadda fadar shugaban kasar Kamarun ta sanar.
-
An Tsaida Ranar Zaben Shugaban Kasa A Kamaru
Jul 11, 2018 15:24A Jamhuriya Kamaru, an tsaida ranar 7 ga watan Oktoba mai zuwa na shekarar nan ta 2018, a matsayin ranar zaben shugaban kasa, kamar yadda aka sanar a gidan talabijin din kasar CRTV.
-
Kamaru: Mutane 4 Sun Kwanta Dama A Yakin Masu Magana Da Ingilishi
Jun 24, 2018 12:45Wasu masu dauke da makamai ne su ka kai hari akan 'yan sanda masu sintiri a yankin na masu magana da harshen turanci ingilishi wanda ya kashe mutane 4