-
Kamaru : An Ware Dala Milyan 22 Don Agaza Wa Jama'a A Yankin Dake Fama Da Rikici
Jun 21, 2018 05:53Gwamnatin Jamhuriya Kamaru, ta ware kudade da yawansu ya kai Bilyan 12,7 na CFA, kwatancin Dalar Amurka, Miliyan 22,7, domin agaza wa jama'a a yankin masu magana da harshen Ingilishi dake fama da rikici a kasar.
-
Kamaru: An kashe Mutane 3 A Harin Ta'addanci
Jun 17, 2018 12:08Kamfanin dillancin labarun Xinhua na kasar sin ya ambato majiyar tsaron kasar Kamaru na cewa mutane 3 sun mutu ne sanadiyyar harin kunar bakin wake da aka kai a yankin Limani da ke arewacin kasar ta kamaru
-
Kamaru Ta Musanta Zargin Amnesty International Kan Rikicin Yankin Masu Magana Da Ingilishi
Jun 17, 2018 05:49Gwamnatin kasar Kamaru ta musanta rahoton da kungiyar kare hakkokin bil'adaman na ta Amnesty International ta fitar kan rikicin da ke faruwa a yankin masu magana da harshen Ingilishi na kasar tana mai bayyana rahoton a matsayin tsagoron karya kawai.
-
Harin Ta'addanci Ya Ci Rayukan Mutum 3 A Arewacin Kamaru
Jun 16, 2018 19:03'Yan Boko Haram sun kai harin kunar bakin wake a kusa da wata makarantar gwamnati a yankin Limani na arewacin kasar Kamaru.
-
An Kashe Wani Soja A Rikicin Yankin Masu Magana Da Turancin Ingilishi A kamaru
Jun 10, 2018 19:20Majiyar labarai daga yankunan masu magana da harshen turancin Ingilishi a kasar Kamaru ta bayyana cewa an kashe soja guda a jiya Asabar a wani harin da yan tawaje a yankin suka kai sojojin a sansanoninsu.
-
An Kashe Mutum 6 A Arewacin Kamaru
Jun 08, 2018 19:19Wasu 'yan bindiga sun kai hari tare da kashe mutum 6 a arewacin kasar Kamaru
-
Kungiyar ICG Mai Sanya Ido Kan Tashe-Tashen Hankula Ta Nuna Damuwa Kan Rikicin Kamaru
Jun 03, 2018 19:13Kungiyar kasa da kasa mai sanya ido kan tashe-tashen hankula a duniya ta International Crisis Group ta ce; Tashe-tashen hankula a kasar Kamaru suna ci gaba da lashe rayukan mutane.
-
Kamaru: An Kashe Mutum 34 A Yankin 'Yan Aware
May 27, 2018 06:27Rahotanni daga kasar Kamaru na cewar akalla yan aware 34 aka kashe a garin Menka dake Yankin da ake amfani da Turancin Ingilishi
-
Kotu Ta Zargi Shugabanin Yankunan Dake Amfani Da Inglishi Da Ta'addanci A Kamaru
May 26, 2018 11:04Wata kotu a kasar Kamaru ta yanke hukunci daurin shekaru 15 a gidan Kaso kan wasu shugabani na yankin dake amfani da turancin inglishi bisa laifin ta'addanci a kasar
-
Amurka Ta Zargi Kamaru Da Kisan Masu Son Ballewa Daga Kasar
May 18, 2018 17:55A ci gaba da katsa landan din da kasar Amurka ke yi a harakokin cikin gidan kasashen Afirka, Jakadan Amurka a r Kamaru ya zargi hukumomin kasar da kisan masu son ballewa daga cikin kasar