-
Yan Tawaye A Yankin Ingilishi Na Kasar Kamaru Sun Kai Hari Kan Gwamnan Lardin A Jiya Lahadi.
Apr 23, 2018 06:48Majiyar jami'an Tsaron Yankin Ingilishi na Kamaru ta bada sanrwan cewa yan awaren yankin sun kai hari kan gwamnan lardin a jiya Lahadi a lokacinda yake halattar wani taro a yankuin
-
Rikici Na Kara Yaduwa A Yankin Masu Magana Da Harshen Ingilishi A Kasar Kamaru
Apr 15, 2018 06:37Majiyar gwamnatin kasar Kamaru ta bada sanarwan kara yaduwar rikici a yankin masu magana da harshen turanci a kasar.
-
Nijar Ta Sanar Da Shirin Shimfida Bututun Mai Zuwa Chadi
Apr 10, 2018 06:42Jamhuriya Nijar ta sanar da wani shirinta ta shinfida bututun mai da zai dinga kai manta zuwa kasar Kamaru ta cikin Chadi domin fitar da shi zuwa kasuwannin duniya.
-
Kamaru : An Ceto 'Yan Kasashen Waje 12 Da Ake Garkuwa Da Su
Apr 04, 2018 18:57Hukumomin Kamaru sun ce sojojin kasar sunyi nasara ceto wasu 'yan kasashen waje 12 da akayi garkuwa dasu a yankin masu magana da turancin Ingilishi.
-
Kamaru : An Ceto 'Yan Kasashen Waje 12 Da Ake Garkuwa Da Su
Apr 04, 2018 11:19Hukumomin Kamaru sun ce sojojin kasar sunyi nasara ceto wasu 'yan kasashen waje 12 da akayi garkuwa dasu a yankin masu magana da turancin Ingilishi.
-
Kamaru: An Kai Hari Kan Wata Ma'aikata A yankin Dake Amfani Da Turancin Ingilishi
Mar 23, 2018 17:42Majiyar tsaron kasar kamaru ta samar da kashe wani ma'aikacin gwamnati a yayin da wasu 'yan bindiga suka kai hari kan wata tawagar ma'aikata a yankin da ake amfani da turancin Ingilishi
-
An Kwato Wasu Mutane Uku Da Aka Yi Garkuwa Da Su Kudu Maso Yammacin Kamaru
Mar 22, 2018 05:20Gwamnatin kasar Kamaru ta sanar da samun nasarar kwato wasu mutane uku da wasu 'yan kungiyar 'yan aware ta yankin Kudu Maso Yammacin kasar masu magana da harshen turancin Ingila suka yi garkuwa da su.
-
Shugaba Biya Ya Jagoranci Zaman Majalisar Zartarwa Na Farko Tun 2015
Mar 16, 2018 11:08Shugaban kasar Kamaru Paul Biya a jiya Alhamis ya jagoranci taron majalisar zartarwar kasar a karon farkon tun shekara ta 2015 inda ya bukaci 'yan majalisar da su yi kokari wajen karfafa tattalin arzikin kasar da kuma ba wa jami'an tsaron umurnin su murkushe 'yan awaren kasar.
-
Kamaru : Sojoji Za Su Ci Gaba Da Daukar Mataki A Yammacin Kasa_Biya
Mar 15, 2018 17:37Shugaba Paul Biya na Jamhuriya Kamaru, ya ce dole ne sojojin kasar su ci gaba da matsa kaimi don tabbatar da doka da oda a yankin yammacin kasar na masu amfani da harshen turancin Ingila dake fama da rikici, har sai al'amura tattalin arziki da na jama'a sun daidaita.
-
Rawar H.K. 'Isra'ila' Wajen Dakile Zanga-Zangar Adawa Da Gwamnati Kamaru
Mar 04, 2018 05:52Rahotanni sun bayyana cewar gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta aike da sojoji da jami'an tsaronta da nufin taimakawa gwamnatin Paul Biya na kasar Kamaru wajen kawo karshen zanga-zangar kin jinin gwamnati da al'ummar kasar suke yi.