-
Kamaru: "Yan Aware Sun Sake Sace Wani Jami'in Gwamnati
Feb 26, 2018 19:06Kamfanin dillancin labarin Xinhua ya ambato majiyar gwamnatin kasar tana cewa; 'Yan awaren sun sace Nimboum Arung Jung wanda jami'i na al'amurran zamantakewa a yankin arewa maso gabacin kasar.
-
Gwamnatin Kamaru Ta Kafa Wani Sansanin Soji A Yankin Bamenda Don Tabbatar Da Tsaro
Feb 22, 2018 17:41Gwamnatin Kamarun ta sanar da kirkiro wani sabon yanki na soji don tabbatar da tsaron da ake bukata yankin Yamma da Arewa maso yamma na kasar a kokarin da gwamnatin ta ke yi na fada da 'yan awaren yankunan kasar masu magana da harshen Turanci.
-
Kamaru: 'Yan Aware Sun Yi Awon Gaba Da Wani Jami'in Gwamnati
Feb 13, 2018 12:21Kakakin dakarun tsaron kasar Kamaru sun sanar da cewa 'yan aware sun sace wani jami'in gwamnati a yankin.
-
Hukumomin Bayar Da Agaji: Lamurra Na Kara Tabarbarewa A Yankunan Masu Magana Da Ingilishi A Kamaru
Feb 13, 2018 06:36Hukumomin bayar da agaji na kasa da kasa sun yi gargadi kan ci gaba da kara tabarbarewar lamurran tsaro a yankunan masu magana da harshen turancin Ingilishi a kasar Kamaru.
-
An Kashe 'Yan Kunar Bakin Wake Biyu A Kamaru
Feb 12, 2018 11:44Majiyar tsaron Kamaru ta sanar da kisan 'yan kunar bakin wake biyu da ake zaton 'yan boko haram ne a yankin Kordo dake arewacin kasar.
-
Wasu Mahara Sun Kashe jami'an Tsaron Kamaru Uku A Yankunan 'Yan Arewa Na Kasar
Feb 11, 2018 19:23Kakakin rundunar sojin Kamaru ya sanar da cewa: Wasu gungun mahara sun kashe sojojin gwamnatin kasar uku a yankin 'yan aware masu magana da harshen turancin na kasar.
-
Kamaru : An Ayyana Dokar Ta Baci A Yankunan 'Yan A Ware
Feb 11, 2018 05:17Gwamnatin Kamaru, ta ayyana dokar ta baki a yankunan masu magana da harshen turancin Ingila, bisa fargabar hare hare na 'yan a ware.
-
Boko Haram Ta Kashe Mutum Shida A Kamaru
Feb 05, 2018 15:30Rahotanni daga kamaru na cewa mutane shida ne suka ras arayukansu a wani hari da ake kyautata zaton na 'yan kungiyar Boko Haram ne a yankin arewa mai nisa na kasar.
-
Gwamnatin Kasar Kamaru Ta Bayyana Damuwarta Kan Rikicin Da Ke Faruwa A Yammacin Kasar
Feb 04, 2018 19:27Gwamnatin kasar kamaru ta bayyana damuwarta da rikicin da ke faruwa a yankin da ake magana da harshen turanci daga yammacin kasar.
-
MDD Ta Damu Da Tisa Keyar 'Yan a Waren Kamaru Daga Najeriya
Feb 01, 2018 18:15Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya (HCR) ta nuna matukar damuwa dangane da matakin mahukuntan Najeriya na tisa keyar 'yan a waren Kamaru zuwa birnin Yaoude.