-
An Sake Kashe Sojojin Kamaru A Arewa Maso Yamma
Feb 01, 2018 17:16An kashe wasu jami'an tsaro Jandarma biyu na Jamhuriya Kamaru a yankin masu magana da turancin ingilishi a arewa maso yammacin kasar.
-
Sama Da 'Yan Gudun Hijiran Kamaru 43,000 Suka Shigo Nijeriya Sun Tsira Da Rayuwarsu
Jan 25, 2018 17:43Jami'ai a Nijeriya sun bayyana cewar sama da 'yan gudun hijira 'yan kasar Kamaru 43,000 ne suka gudu daga kasar zuwa Nijeriya don tseratar da rayukansu daga dirar mikiyan da gwamnatin kasar ta ke yi wa 'yan yankin maso magana da turancin Ingilishi 'yan aware.
-
Yan Kungiyar Ta'addanci Ta Boko Haram Sun Kai Hare-Hare Kan Yankunan Kasar Kamaru
Jan 17, 2018 06:52Majiyar tsaron Kamaru ta sanar da cewa: 'Yan kungiyar ta'addanci ta Boko Haram sun kaddamar da hare-haren wuce gona da iri kan kauyuka uku da suke shiyar arewacin kasar.
-
'Yan Kungiyar Boko Haram Sun Kai Hare-Hare Kan Yankunan Arewacin Kasar Kamaru
Jan 11, 2018 19:03Majiyar tsaron Kamaru ta sanar da cewa: Wani gungun 'yan bindiga da ake kyautata zaton mayakan kungiyar Boko Haram ne sun kai hare-hare kan yankunan da suke arewacin kasar, inda suka kashe mutane uku.
-
Kungiyar Tarayyar Afirka Na Shirin Kafa Wani Sansanin Soji A Kasar Kamaru
Jan 06, 2018 11:19Ministan tsaron kasar Kamaru, Joseph Beti Assomo, ya sanar da cewa kungiyar Tarayyar Afirka za ta kafa wani sansani na sojojin kai dauki na kungiyar a kasar Kamaru.
-
Gwamnatin Kamaru Zata Fuskanci Yan Aware Da Gaske A Cikin Sabuwar Shekara
Jan 01, 2018 11:46Shugaban kasar Kamaru Mr Paul Biya ya bayyana cewa gwamnatinsa zata fuskanci yan aware a yankin da ake magana da turanci a kudancin kasar da gaske a sabuwar shekaran da ta kama.
-
Kungiyar Boko Haram Ta Kai Hari A Arewacin Kamaru.
Dec 31, 2017 19:21Wani dan kunar baki wake da ake kyautata zaton dan kungiyar boko haram ne ya kai arewacin kasar kamaru, lamarin da ya yi sanadiyar hallakarsa da kuma mutuwar mutum guda tare da jikkata wasu da dama na daban.
-
Sojojin Kamaru Sun Kama Wasu Gungun 'Yan Bindiga A Kan Iyakar Kasar Da Equatorial Guinea
Dec 30, 2017 12:14Majiyar rundunar sojin Kamaru ta sanar da kame wasu gungun 'yan bindiga a kan iyakar kasar da Equatorial Guinea.
-
Sojojin Kamaru Sun Yi Taho Mu Gama Da 'Yan Kungiyar Bokoharam A Arewacin Kasar
Dec 24, 2017 19:04Kamfanin dillancin labarun Xinhua na kasar Sin ya ambato majiyar tsaron kasar Kamaru na cewa; A daren juma'a ne aka kai farmaki na farko a yankin Mayo Moskota da ke kan iyaka da Najeriya tare da kashe 'yan ta'adda biyu
-
Harin Boko Haram Ya Hallaka Mutane Uku A Kamaru
Dec 24, 2017 12:04Majiyoyin kasar Kamaru sun sanar da mutuwar mutane uku a wasu tagwayen hare-haren ta'addanci da kungiyar Boko Haram ta kai a arewacin kasar Kamaru.