-
Commonwealth Ta Yi Kiran A Magance Rikicin Da Ya Kunno Kai A Kamaru Cikin Ruwan Sanyi
Dec 23, 2017 05:23Babbar sakatariyar kungiyar kasashen renon Ingila (Commonwealth), Patricia Scotland, ta kirayi gwamnatin kasar Kamaru da ta dau matakan ruwan sanyi da kuma tattaunawa wajen magance rikicin da ya kunno kai a yankunan da suke magana da harshen Turancin Ingila na kasar.
-
Kotun Daukaka Kara Ta Wanke Dan Rahoton RFI
Dec 22, 2017 12:08kotun daukaka kara ta sojin Kamaru ta wanke wakilin sashen Hausa na radiyon France International RFI Ahmad Abba daga dukkanin zarge-zargen da ake masa.
-
Kamaru : An Kashe Jami'an Tsaro Hudu A Kudu Maso Yamma
Dec 19, 2017 11:04Rahotanni daga Kamaru na cewa jami'an tsaron kasar na Jandarma hudu ne suka rasa rayukansu a wani hari da aka kai masu a yankin masu magana da harshen turancin Ingilishi a Kudu maso yammacin kasar.
-
Mutane Biyu Ne Suka Mutu Sanadiyar Tashin Bom A Cikin Masallaci A Kamaru
Dec 12, 2017 06:26Akalla mutane biyu ne suka rasa rayukansu sanadiyyar tashin bom a cikin masallaci a garin Kerawa da ke kan iyaka da tarayyar Nigeria a arewacin Kamaru.
-
Najeriya Ta Jaddada Goyon Bayanta Ga Dunkulalliyar Kasar Kamaru
Dec 08, 2017 19:03A yau juma'a ne dan sakon musamman na kasar Najeriya zuwa kasar Kamaru Lavan Aba Gashagar ya gana da shugaban kasar Kamaru tare da jaddada masa goyon bayan Najeriya akan fadan da gwamnatinsa ke yi da yan aware.
-
M.D.D Ta Yi Gargadi Kan Cin Zarafin Bil-Adama Da Sunan Yaki Da Ta'addanci A Kasar Kamaru
Dec 08, 2017 06:19Kwamitin Yaki da Cin zarafin Bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya ya yi gargadi kan cin zarafin bil-Adama da jami'an tsaron Kamaru suke yi da sunan yaki da ta'addanci a yankunan da ake magana da harshen Turanci a kasar.
-
Kamaru : A Shirye Mu Ke Mu Murkushe 'Yan A Ware_ Sojoji
Dec 03, 2017 05:53Rundinar sojin Kamaru ta ce a shirye ta ke ta aiwatar da umurnin shugaban kasar Paul Biya na murkushe 'yan a ware a yankin masu amfani da turancin Ingilishi, a cewar ministan tsaro kasar, Joseph Beti Assomo.
-
Shugaban Kamaru Ya Sha Alwashin Kawo Karshen Shirin 'Yan Aware Na Yankin Masu Magana Da Harshen Turanci
Dec 02, 2017 11:46Shugaban kasar Kamaru, Paul Biya, ya bayyana 'yan awaren yankin masu magana da harshen turancin Ingila na kasar a matsayin masu laifi yana mai shan alwashin kawo karshen shirinsu na aware da balle yankin daga kasar Kamarun.
-
Shugaban Kamaru Ya Gargadi Masu Son Ballewa Daga Kasar
Dec 01, 2017 18:04Shugaban kasar kamaru ya ce za su kawo karshen masu son ballewa daga cikin kasar a yankunan da ake amfani da yaren turancin Ingilishi.
-
Wasu 'Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Gwamnatin Kamaru A Yankin Kudu Maso Yammacin Kasar
Nov 30, 2017 06:49Wasu 'yan bindiga sun kaddamar da harin wuce gona da iri kan rundunar sojin gwamnatin Kamaru, inda suka kashe sojojin gwamnati hudu a yankin kudu maso yammacin kasar.