Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

kamaru

  • Harin Ta'addanci Ya Hallaka Mutane Biyu A Kamaru

    Harin Ta'addanci Ya Hallaka Mutane Biyu A Kamaru

    Nov 20, 2017 19:07

    Harin kunar bakin wake ya hallaka fararen hula a arewacin kasar kamaru

  • Gobara Ta Ci Wani bangare Na Majalisar Dokokin kamaru

    Gobara Ta Ci Wani bangare Na Majalisar Dokokin kamaru

    Nov 17, 2017 11:22

    Wata gobara da aka bayyana ta faru cikin daren Jiya wayewar yau Juma'a ta ci wani bangare na ginin majalisar dokokin Jamhuriya Kamaru.

  • Kamaru: Bama-bamai Sun Fashe A Yankin Masu Magana Da Ingilishi

    Kamaru: Bama-bamai Sun Fashe A Yankin Masu Magana Da Ingilishi

    Nov 13, 2017 18:53

    Majiyar gwamnatin kasar ta Kamaru ta ce a jiya lahadi da dare ne bama-baman guda hudu suka fashe a garin Bamenda.

  • Kamaru Ta Fitar Da Sammacin Kamo Shugabannin Yankin Masu Magana Da Turanci Na Kasar

    Kamaru Ta Fitar Da Sammacin Kamo Shugabannin Yankin Masu Magana Da Turanci Na Kasar

    Nov 10, 2017 10:27

    Gwamnatin Kamaru ta fitar da sammaci na kasa da kasa da nufin kamo mata shugabannin 15 na kungiyar 'yan aware na yankin da ke magana da harshen turanci na kasar, Southern Cameroon National Council (SCNS).

  • An Kashe Jami'an Jandarma A Kamaru

    An Kashe Jami'an Jandarma A Kamaru

    Nov 08, 2017 18:11

    'Yan aware a Kamaru sun halaka jami'an jandarma biyu a bangaren kasar mai amfani da turancin Ingilishi, kwana guda bayan kisar wani jami'in tsaro.

  •  Boko Haram Ta Kai Harin Ta'addancin A Arewacin Kamaru

    Boko Haram Ta Kai Harin Ta'addancin A Arewacin Kamaru

    Oct 31, 2017 06:48

    Wata majiyar tsaron kasar kamaru ta sanar da cewa mayakan kungiyar boko haram sun kai wani harin ta'addanci a wani kauye dake arewacin kasar

  • Kamaru : Yaki Da Boko Haram, Ya Tsananta Talauci_ Crisis Group

    Kamaru : Yaki Da Boko Haram, Ya Tsananta Talauci_ Crisis Group

    Oct 25, 2017 11:19

    Kungiyar International Crisis Group, dake nazari kan rikice rikice a duniya, ta fitar da wani rahoto dake cewa yakin da ake da kungiyar Boko haram ya tsananta talauci matuka a yankin arewa mai nisa na kasar Kamaru.

  • 'Yan Sandan Kamaru Sun Kai Hari Kan Masu Zanga-Zanga A Kasar

    'Yan Sandan Kamaru Sun Kai Hari Kan Masu Zanga-Zanga A Kasar

    Oct 22, 2017 05:21

    Jami'an tsaron kasar Kamaru sun tarwatsa wata zanga-zanga da babbar jam'iyyar adawa ta kasar Social Democratic Front (SDF) ta shirya don nuna goyon bayanta ga al'ummomin yankunan kasar Kamarun masu magana da harshen turancin Ingilishi da suke ta neman hakkokinsu cikin watannin baya-bayan nan.

  • Crisis Group Ta Gargadi Hukumomin Kamaru

    Crisis Group Ta Gargadi Hukumomin Kamaru

    Oct 19, 2017 05:52

    Kungiyar International Crisis Group (ICG), dake nazari kan rikice rikice a duniya, ta yi hannun ka mai sanda ga hukumomin Jamhuriya Kamaru kan rikon sakainar kashin da suke wa rikicin dake faruwa a yankunan masu amfani da harshen turancin Ingila.

  • Kamaru : Gwamanti Na Yunkurin Tattaunawa Da Masu Bore

    Kamaru : Gwamanti Na Yunkurin Tattaunawa Da Masu Bore

    Oct 17, 2017 05:50

    A wani mataki na shawo kan rikicin yankin masu amfani da harshen turancin Ingila na Jamhuriya Kamaru, firayi ministan kasar, Philemon Yang, ya soma wani ran gadi na tuntuba a yankin Bamenda.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS