-
Gwamnatin Kamaru Ta Bada Sanarwan Fuskantar Masu Rajin Ballewa Da Karfi
Oct 15, 2017 06:23Gwamnatin kasar kamaru ta ja kunnen mutanen kasar masu amfani da harshen ingilishi da su kawo karshen tashe tashen hankula da ta ce suna tayarwa a cikin yan makonnin nan, idan ba haka ba za ta yi amfani da doka wajen dawo da zaman lafiya a yankin.
-
Wani Bom Ya Fashe A Shiyar Arewa Maso Yammacin Kasar Kamaru
Oct 05, 2017 07:27Mahukunta a kasar Kamaru sun sanar da fashewar wani bom a garin Bamenda da ke shiyar arewa maso yammacin kasar.
-
Kamaru : Akalla Mutum 15 Suka Mutu A Boren Neman Ballewa
Oct 02, 2017 18:56Majiyoyin asibiti a Kamaru sun ce akalla mutum 15 ne suka mutu a zanga zangar neman samun 'yanci na wasu 'yan kasar a yankunan Bamenda da Buea dake kudu maso yammacin kasar.
-
Kamaru: A kalla Mutane 7 Ne Suka Mutu A Yankin Masu Magana Da Ingilishi
Oct 02, 2017 07:10A jiya lahadi ne daya ga watan Oktoba da kasar ta Kamaru take bikin samun 'yanci, jami'an tsaro suka bude wuta ga masu son ballewa a yankin Anglophone.
-
Sojojin Kasar Kamaru Sun Kashe Mutane 6 A Yankin Kudu Maso Yammacin Kasar
Oct 01, 2017 19:16Labaran da suke fitowa daga kasar kamaru sun khabarta cewa sojojin kasar sun kashe mutane 6 a garin Kumbo a lokacinda mutanen garin suke zanga zangar bukatar ballewa daga kasar a yau Lahadi.
-
Kamaru Ta Tsaurara Matakan Tsaro A Yankunan Da Suke Amfani Da Harshen Ingilishi.
Sep 30, 2017 17:58Aikewa da jami'an tsaro da suka hada da sojoji zuwa yankin ya zo ne a lokacin da kasar take shirin binin samun 'yancinta daga 'yan mulkin mallaka.
-
Nijeriya Ta Bukaci ECOWAS Ta Dau Mataki Kan Kamaru Saboda Korar 'Yan Gudun Hijira
Sep 30, 2017 11:18Gwamnatin Nijeriya ta kirayi kungiyar tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka (ECOWAS) da ta dau mataki kan kasar Kamaru saboda tilasta wa 'yan gudun hijira daga Nijeriya kimanin 4402 komawa gida cikin mawuyacin hali na musgunawa bayan sun gudu daga Nijeriya zuwa kasar ta Kamaru saboda hare-haren 'yan kungiyar Boko Haram.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Samun Hadin Kan Kasa A Kasar Kamaru
Sep 29, 2017 19:28Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci daukan matakan da suka dace domin wanzar da hadin kan kasa a kasar Kamaru.
-
Shugaban Kamaru Ya Tura Sojoji Yankuna Masu Magana Da Harshen Ingilishi Na Kasar
Sep 29, 2017 11:15Shugaban kasar Kamaru Paul Biya ya ba da umurnin turawa da sojoji zuwa yankunan Kudu maso Yammaci da kuma Arewa maso yammaci na kasar don fada da masu kokarin ballewa daga kasar a daidai lokacin da kasar ta ke shirin bikin ranar samun 'yancin kai a ranar 1 ga watan Oktoba.
-
Nakiya Ta kashe Sojojin Kamaru Biyu
Sep 28, 2017 14:17Rahotanni daga Kamaru na cewa sojojin kasar biyu ne suka rasa rayukansu bayan da wata nakiya ta tarwatse a yankin arewa mai nisa na kasar.