Pars Today
Gwamnatin kasar Sudan ta kudu ta bada sanarwan cewa zata kawo karshen amfani da yara a matsayin sojoji a kasar.
Asusun Kananan yaran na Majalisar Dinkin Duniyar ya sanar da cewa; Da akwai kananan yara 10,000 da suke cikin mawuyacin hali a sansanonin 'yan gudun hijira
Asusun tallafawa kananan yara na majalisar dinkin duniya UNICEF ya fitar da wani rahoto dangane da kasashen da rayuwar yara tafi fuskantar hadari.
Asusun kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya Unucef ya bayyana haka ne a jiya juma'a.
Wasu daga cikin yana kanana a birnin Abuja na tarayyar Najeriya sun gudanar da zanga zangar nuna alhaninsu ga shahidi Mohammad Tah Igdami yarun da ya yi shahada a harin yan ta'addan a birnin Ahwad na kasar Iran a cikin kwanakin da suka gabata.
Shugaban Darikar Katolika ta mabiya addinin Kirista ta Duniya ya sanar da tsige wani limamin kirista a kasar Chile kan zargin yin lalata da kananan yara.
Cikin Wani Rahoto da ta fitar a Wannan alhamis, Hukumar Ilimi da Raya Al'adu ta MDD Unesco, muzgunawa da cin mutunci ya lalata karatun matasa 'yan shekaru 13 zuwa 15 kimanin miliyan 150 a Duniya
Shugaban darikar Katolika ta mabiya addinin kirista a duniya ya yi tofin Allah tsine kan cin zarafin kananan yara da wasu malaman addinin kirista suka yi a kasar Amurka.
Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya "UNICEF" ya yi Allah Wadai da kashe kananan yara da rundunar kawancen Saudiyya ke yi a kasar Yamen.
Asusun kananen yara na MDD UNICEF ya yi alawadai kan ci gaba da kisan kananen yara a kasar Yemen