-
Adadin Mutanan da suka rasu ya karu sanadiyar tashin Bam a Somaliya
Dec 12, 2016 05:20Adadin Mutanan da suka rasu sanadiyar tashin Bam a birnin magadushu na kasar Somaliya ya haura zuwa 35
-
Najeriya: Harin Ta'addanci A Maiduguri Ya ci Rayukan Mutane Da Dama
Dec 11, 2016 19:07An kai harin Ta'addanci A birnin Maiduguri
-
Yawan Mutanen Da Suka Mutu A Harin Kunan Bakin Waken Jihar Adamawan Nigeriya Ya Karu
Dec 10, 2016 05:51Rahotonni suna bayyana cewa: Yawan mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon harin kunan bakin waken da aka kai gairin Madagali da ke jihar Adamawa a shiyar arewa maso gabashin Nigeriya ya haura zuwa 56.
-
'Yan Tawayen Congo Da Dama Sun Rasa Rayukansu A Wani Artabu Da Sojojin Kasar
Dec 08, 2016 17:37A wani artabu mai tsanani da aka yi tsakanin dakarun gwamnatin Jamhuriyar dimukradiyyar Congo mayakan 'yan tawaye da dama sun rasa rayukansu.
-
'Yan tawaye sun kashe Sojojin Sudan ta kudu.
Dec 06, 2016 05:46Wani sabon rikici ya barke tsakanin Sojojin Gwamnatin Sudan ta kudu da 'yan tawaye a garin Yi da yayi sanadiyar mutuwar Sojoji da dama.
-
Hatsarin Jirgin Sama Ya Hallaka Wasu 'Yan Wasan Kwallon Kafa Na Brazil
Nov 29, 2016 16:37Mahukunta a kasar Kolombiya sun bayyana cewar mutane shida ne kawai suka tsira bayan da wani jirgin sama dauke da mutum 81 masu buga wa wani kulob din kwallon kafa na kasar Brazil ya fado a kusa da birnin Medellin na kasar a yau din nan Talata.
-
Ana Ci Gaba Da Samun Bullar Gumurzu Tsakanin Sojojin Uganda Da na 'Yan Awaren Yankin Kasese
Nov 28, 2016 04:45Majiyar rundunar 'yan sandan kasar Uganda ta sanar da mutuwar mutane akalla 55 a gumurzun da aka yi tsakanin 'yan sanda da 'yan awaren yankin garin Kasese da ke yammacin kasar.
-
Ana Ci gaba Da Samun Bullar Tashe-Tashen Hankula A Jamhuriyar DR Congo
Nov 28, 2016 04:21Dauki ba dadi tsakanin sojojin gwamnatin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo da 'yan tawayen Mai Mai ya lashe rayuka tare da jikkatan wasu adadi na daban a yankin gabashin kasar.
-
Jami'an Tsaron Nijar 2 Sun Rasa Rayukansu A Wani Harin Ta'addanci
Nov 26, 2016 06:52Sojojin Jamhuriyar Nijar biyu ne suka rasa rayukansu sakamakon wani harin ta'addanci da wasu 'yan bindiga suka kai kansu a kusa da iyakokin kasar da Mali.
-
An kashe wani babban jami'in tsaro a Somaliya
Nov 25, 2016 05:52Wani babban jami'in tsaron Somaliya ya rasa ransa yayin da wasu uku na daban suka jikkata sanadiyar wani harin Bam a birnin Magadushu