-
Mutane 9 Sun Hallaka Sanadiyar Harin Ta'addancin Ashabab A Kenya
Jul 09, 2017 11:12Majiyar Tsaron Kenya ta sanar da mutuwar fararen hula 9 sakamakon harin ta'addanci na mayakan Ashabab kusa da kan iyakar kasar da Somaliya
-
Ribtawar Kasa Ta Lashe Rayukan Mutane 17 A wani Wajen Hako Zinare A Kasar Ghana
Jul 07, 2017 07:02Ribtawar kasa a wani wajen hako zinare a Yankin yammacin kasar Ghana ta lashe rayukan mutane akalla 17.
-
Wani Sabon Rikici Ya Hallaka Mutane 12 A Kasar D/Congo
Jul 06, 2017 06:27Wani Sabon Rikici da ya barke tsakanin 'yan tawaye da Sojojin jamhuriyar D/Congo a jihar Kivo ta arewa dake gabashin kasar yayi sanadiyar mutuwar mutane 12
-
Sojojin Libya 44 Ne Suka Mutu A Barin Wutar Da Ake Yi Cikin Birnin Bengazi
Jul 02, 2017 10:35A cikin wata guda da ya gabata sojojin kasar Libya 44 ne suka rasa rayukansu a gumurzun da suka shagi da yan ta'adda a birnin Bengazi na kasar Libya.
-
Sojoji 44 Sun Hallaka Cikin Wata Guda Kacal A Bangazi.
Jul 02, 2017 06:31Cikin wata guda na gumurzu tsakanin Dakarun tsaron Libiya da 'yan ta'addar ISIS, Sojoji 44 suka rasa rayukansu a binrnin Bangazi dake arewa maso gabashin kasar
-
Mutane Uku Suka Mutu A Wani Harin Konar Bakin Wake A Arewacin Kamaru
Jul 01, 2017 17:11Mutane ukku ne aka tabbatar da mutuwarsu a wani harin kunar bakin wake wanda kungiyar boko haram ta kai a cikin wani masallaci a arewacin kasar Kamaru.
-
Jami'an Tsaron Masar Sun Halaka Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Shiyar Kudancin Kasar
Jun 23, 2017 12:22Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Masar ta sanar da cewa: Jami'an tsaron kasar sun samu nasarar halaka wasu gungun 'yan ta'adda na mutane bakwai a lardin Asyut da ke shiyar Kudancin kasar.
-
Mali: An Kashe Wasu Mahara Hudu A Kusa Da Birnin Bamako
Jun 19, 2017 12:00Ministan Tsaron kasar Mali ya sanar a jiya lahadi da dare cewa; An kai wa wurin shakatawa na Kangaba hari, tare da yin garkuwa da mutanen da ke cikinsa.
-
Harin Ta'addanci Ya Halaka Mutum Guda A Colambia
Jun 18, 2017 05:44Wani Bam ya fashe a Bogotá fadar milkin kasar Colambia, lamarin da yayi sanadiyar mutuwar mutum guda tare da jikkatar wasu 11 na daban
-
Rikicin Arewacin D/Congo Ya Sake Lashe Rayukan Mutane Biyu
Jun 10, 2017 11:52Kimanin 'yan tawaye biyu ne suka rasa rayukansu a wata musayar wuta tsakanin Dakarun kasar D/Congo da 'yan tawayen a Jihar Ituri dake arewa maso gabashin kasar