-
Harin Bam Ya Hallaka Mutane Uku A Kenya
Jun 07, 2017 12:00Jami'an 'yan sandar Kenya sun sanar da cewa Mutane uku sun rasu sakamakon tashin Bam a kusa da babbar hanya ta gabashin kasar.
-
Mutane 4 Sun Hallaka Sanadiyar Bore A Gidan Kaso Na Kasar Maxico
Jun 07, 2017 12:00Akala Mutane 4 suka hallaka yayin da wasu 6 na daban suka ji rauni sakamakon rikici tsakanin kungiyoyin 'yan kwaya a gidan wani Yari dake arewa maso gabashin kasar Maxico.
-
'Yan Sandan Kenya 5 Sun Mutu Sakamakon Harin 'Yan Ta'addan Al-Shabab
May 25, 2017 18:09Rahotanni daga kasar Kenya sun bayyana cewar wasu 'yan sandan kasar su biyar sun rasa rayukansu sakamakon wasu hare-hare da 'yan kungiyar ta'addancin nan ta al-Shaba na kasar Somaliya suka kai musu kusa da kan iyakan kasar Kenyan da Somaliya.
-
Rikici Na Ci Gaba Da Lashe Rayukan Mutane A Kasar Afirka Ta Tsakiya
May 21, 2017 07:35Akalla mutane 22 suka rasa rayukansu a cikin sabon rikici da ya barke a arewa maso gabashin Jumhoriyar Afirka ta tsakiya
-
Rikici Na Ci Gaba Da Lashe Rayukan Mutane A Kasar Afirka Ta Tsakiya
May 21, 2017 07:35Akalla mutane 22 suka rasa rayukansu a cikin sabon rikici da ya barke a arewa maso gabashin Jumhoriyar Afirka ta tsakiya
-
Tashin Bama-Bamai Sun Lashe Rayukan Jami'an Tsaron Masar A Lardin Sina Ta Arewa
May 16, 2017 12:14Wasu jerin hare-haren wuce gona da iri a lardin Sina ta Arewa sun yi sanadiyyar mutuwar jami'an tsaron Masar uku tare da jikkata wasu 9 na daban.
-
Yan Bindiga Sun Kaddamar Da Hari Kan Dakarun MDD Da Ke Jamhuriyar Afrika Ta Tsakiya
May 09, 2017 19:31Wasu gungun 'yan bindiga a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya sun kaddamar da harin wuce gona da iri kan dakarun wanzar da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya da ke kasar .
-
Wani Bom Ya Tarwatse A Birnin Mogadishu Fadar Mulkin Kasar Somaliya
Apr 29, 2017 17:44Majiyar tsaron Somaliya ta sanar da cewa: Wani bom ya tarwatse a birnin Mogadishu fadar mulkin kasar Somaliya, inda ya jikkata wasu mutane biyu.
-
Rikicin Siyasa Ya Lashe Rayukan Mutane Akalla Biyu A Birnin Nairobi Fadar Mulkin Kasar Kenya
Apr 29, 2017 16:37Majiyar rundunar 'yan sandan Kenya ta bada labarin mutuwar mutane akalla biyu sakamakon bullar rikicin siyasa a birnin Nairobi fadar mulkin kasar.
-
Rikicin Kabilanci Ya Lashe Rayukan Mutane Masu Yawa A Kasar DR Congo
Apr 27, 2017 05:49Majiyar dakarun wanzar da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya da ke Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ta bayyana cewa: Akalla mutane 20 ne suka rasa rayukansu sakamakon bullar rikicin kabilanci a lardin Kasai da ke tsakiyar kasar ta Dimokaradiyyar Congo.