-
Mutane 55 Sun Rasa Rayukansu A Rikicin Sudan Ta Kudu
Apr 22, 2017 17:38Mahukuntan kasar Sudan ta kudu sun cewa akalla fararen hula 55 sun rasa rayukansu a rikicin da ake yi a kasar.
-
Sudan Ta Kudu: Mutane 14 Sun Kwanta Dama A Fada Tsakanin Sojojin Gwamnati Da 'Yan tawaye.
Apr 16, 2017 09:24Kakakin 'yan tawayen kasar ta Sudan Lam Pal Gabriel Lam, ya ce; Sun Kashe Sojojin Gwamnati da dama a wani harin da su kai musu a Raga.
-
Gobara Ta Yi Sanadiyar Mutuwar Mutane 22 A Senegal
Apr 13, 2017 18:55Tashin gobara a wajen wani taro na Al'ummar musulmi a yankin Medina Gounas na kasar Senegal ya yi sanadiyar mutuwar mutane 22 tare da jikkata wasu sama da 80 na daban.
-
Kungiyar Boko Haram Sun Hallaka Sojin Najeriya
Apr 13, 2017 18:54Mayakan Boko Haram Sun kai harin ta'addanci a arewa maso gabashin Najeriya tare da kashe Soja guda
-
An Hallaka 'Yan Ta'adda Da Dama a Kudancin Masar
Apr 11, 2017 05:49Ma'aikatar cikin gidan Masar ta sanar da hallakar 'yan ta'addar ISIS 7 a kudancin kasar
-
Mutane Da Dama Sun Rasu Sandiyar Rikicin Kabilanci A Sudan
Apr 05, 2017 05:33Rikicin Kabilanci ya yi sanadiyar Mutuwa da kuma jikkatar mutane da dama a kasar Sudan
-
Masar: Sojojin Sun Hallaka Masu Dauke Da Makamai Takwas.
Mar 27, 2017 12:06Kakakin sojan Masar ya ce an kashe masu dauke da makamai takwas a garin Rafha da ke arewacin kasar.
-
Mali:Sojojin Sun Kashe Masu Wuce Gona Da Iri Goma
Mar 27, 2017 12:03Sojojin Gwamnatin Mali Sun yi nasarar kashe 'yan ta'adda 10 a wasu hare-hare da aka kai a tsakiyar kasar.
-
'Yan tawaye sun hallaka 'yan sanda 40 a D/Congo
Mar 26, 2017 18:20Mahukuntan jihar Kassai a kasar D/Congo sun sanar da kisan 'yan sanda 40 daga 'yan tawaye bayan wani konton bauna da suka yi wa 'yan sandar.
-
An kai wasu tagwayen hare-haren ta'addanci a kasar Mali
Mar 26, 2017 18:19Tagwayen hare-haren ta'addanci ya yi sanadiyar mutuwa da kuma jikkatar jami'an tsaro a kasar Mali.