-
Masar: Mutane 3 Sun Mutu Sanadiyyar Tashin Bom A Arewacin Kasar.
Mar 25, 2017 18:16Majiyar tsaron Masar ta ce; Bom din dai ya tashi ne a garin al'arish,a yau asabar tare da kashe mutane 3 da kuma jikkata wasu shida.
-
Afirka Ta Tsakiya: An Kashe Mutane Fiye Da 50 A harin Da Aka Kai wa Kauyuka Uku.
Mar 25, 2017 18:14An zargi mayakan Silka ne da kai hari a cikin kauyukan uku wanda ya ci rayuka fiye da 50.
-
Mutane Hudu Sun Mutu Sakamakon Wani Harin Kunar Bakin Wake A Kusa Da Maiduguri
Mar 19, 2017 11:15Kakakin rundunar 'yan sandan Nijeriya ya tabbatar da cewa mutane hudu sun mutu kana wasu guda takwas kuma sun sami raunuka sakamakon wani harin kunar bakin wake da wasu 'yan ta'adda su uku suka kai wani kauye da ke kusa da garin Maiduguri, babban birnin jihar Borno.
-
Wasu Gungun 'Yan Bindiga Sun Kashe Kakakin Rundunar 'Yan Sandan Kasar Uganda
Mar 18, 2017 15:16Wasu gungun 'yan bindiga sun bude wuta kan motar da ke dauke da kakakin rundunar 'yan sandan kasar Uganda jim kadan bayan fitowarsa daga gida a birnin Kampala fadar mulkin kasar.
-
Ci Gaba Da Samun Bullar Tashe-Tashen Hankula A Jamhuriyar Afrika Ta Tsakiya
Mar 15, 2017 11:11Wani sabon rikici da ya kunno kai a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya ya lashe rayukan mutane akalla goma tare da jikkata wasu da dama.
-
An kashe Sojojin Mali biyu
Mar 14, 2017 05:55Wani jami'in tsaron Mali ya sanar da kisan Sojojin kasar biyu a kusa da kan iyakar kasar da Nijer
-
Bullar Masifar Cutar Kwalara Ta Lashe Rayukan Mutane Masu Yawa A Kasar Somaliya
Mar 05, 2017 06:59Fira ministan kasar Somaliya ya bada labarin cewa: Bullar cutar kwalara a wasu yankunan kasar ta lashe rayukan mutane masu yawa.
-
Cutar korala ta hallaka Mutane da dama a kasar Somaliya
Mar 04, 2017 17:43Firaministan kasar Somaliya ya sanar da billar wata annoba da ta yi sanadiyar mutane da dama a kasar
-
An kashe 'yan ta'adda biyu a tsakiyar kasar Tunusiya
Mar 02, 2017 05:09Ma'aikatar tsaron Tunusiya ta sanar da kisan 'yan ta'adda biyu a tsakiyar kasar
-
Gwamnatin Afirka Ta Kudu Ta Tasa Kiyar Wasu 'Yan Najeriya Zuwa Gida
Mar 01, 2017 19:05Mahukuntan kasar Afirka ta kudu sun ce sun fara daukar wani mataki na tasa keyar wasu 'yan kasashen ketare da aka samu da wasu laifuka a kasar zuwa kasashensu na haihuwa.