-
Rikicin Kabilanci ya hallaka Mutane 20 a Kasar Mali
Feb 26, 2017 18:01Ma'aikatar tsaron kasar Mali ta sanar da kisan Mutane 20 sanadiyar wani rikicin kabilanci a tsakiyar kasar.
-
Sabbin Rahotanni Kan Kisan Fararen Hula A Jamhuriyar Afirka Ta Tsakiya
Feb 18, 2017 07:53Kungiyoyin kare hakkin bil adama da ke sanya ido a jamhuriyar Afirka ta tsakiya, sun fitar da wani rahoto kan kisan fararen hula a wasu yankuna na kasar.
-
Masar: Jami'an Tsaro Sun Kashe Mutane Biyu Da Su ke Zargi Da T'addanci.
Feb 13, 2017 12:05Ma'aikatar harkokin cikin gidan Masar ta Sanar da kashe mutane biu da ake da akala da ta'addanci.
-
Akalla Mutane Biyu Sun Rasa Rayukansu A Wani Jerin Gwano A Kasar Kamaru
Feb 12, 2017 07:11Mutane biyu ne aka tabbatar da cewa sun rasa rayukansu a lokacin da jami'an 'yan sanda suka nemi tarwatsa wasu masu zanga-zanga a arewacin kasar Kamaru a jiya Asabar.
-
Demokradiyyar Congo: Mutane 30 Sun Kwanta Dama A Wani Hari Na Masu Dauke Da Makamai A Garin Tshimbulu.
Feb 11, 2017 12:08Majiyar tsaron Kasar Jamhuriyar Demokradiyyar Congo ta ce; Masu dauke da makaman magoya bayan Kamuina Nsapu ne su ka kai harin a garin na Tshimbulu.
-
An kashe Sojojijn Najeriya 7
Feb 10, 2017 16:10Kungiyar Boko Haram ta kashe Sojojin Najeriya 7 a arewacin kasar
-
Sojojin Libiya na ci gaba da samun nasara kan 'yan ta'adda
Feb 05, 2017 16:38Dakarun tsaron Libiya sun killace 'yan ta'addar IS a tungar su da karshe a birnin Bangazi
-
Mali: Harin Masu Dauke Da Makamai A Arewacin Kasar Mali.
Feb 04, 2017 19:26Mutane Uku ne Su ka mutu a wani hari da masu dauke da makamai su ka kai a garin Menaka da ke arewacin Mali a yau asabar.
-
Harin Ta'addanci Ya Lashe Rayukan Mutane Akalla 8 A Yankin Arewacin Kasar Kamaru
Feb 01, 2017 17:16Wasu 'yan kunan bakin wake sun tada bama-bamai da suka yi jigida da su a yankin Double da ke garin Mora a Gudumar Arewacin kasar Kamaru, inda suka janyo hasarar rayukan mutane akalla 8 tare da jikkata wasu na daban.
-
Mayakan Kungiyar Al-shabab Sun Kaddamar Da Hare-Hare A Kudancin Somalia
Feb 01, 2017 12:04Kungiyar 'yan ta'addan takfiriyyah ta Al-shabab ta kaddamar da hare-hare a kan wani sansanin sojin kasar Somalia da ke kudancin kasar, inda suka kashe akalla mutane biyu.