-
Yan Bindiga Sun Kashe Jami'an Tsaron Masar A Yankin Kudancin Kasar
Jan 17, 2017 08:18Wasu gungun 'yan bindiga sun kai wani mummunan hari kan wajen binciken ababan hawa da ke yankin kudancin kasar Masar, inda suka kashe jami'an tsaro akalla takwas tare da jikkata wasu na daban.
-
Yan Ta'adda Sun Kai Hare Hare Kan Sojoji A Yankin Sina Na Kasar Masar
Jan 09, 2017 18:13A safiyar yau litinin ne wasu yan ta'adda a yankin Sinaa na kasar Masar suka kai hari kan sojojin gwamnati a yankin sun kuma kashe sojoji akalla 5 sannan wasu 7 kuma suka ji rauni.
-
Yan Ta'adda Sun Kai Hare Hare Kan Sojoji A Yankin Sina Na Kasar Masar
Jan 09, 2017 16:31A safiyar yau litinin ne wasu yan ta'adda a yankin Sinaa na kasar Masar suka kai hari kan sojojin gwamnati a yankin sun kuma kashe sojoji akalla 5 sannan wasu 7 kuma suka ji rauni.
-
Masar: An kashe Sojan Masar Guda A Yankin Sina
Jan 07, 2017 19:13Masu dauke da makamai sun kashe wani sojan masar guda a yankin Sina ta arewa.
-
Masar: Dan Sanda Daya ya Rasu A Wani Hari DA Aka kai wa Wani Babban Jami'n 'Yan sanda A Birnin Alkahira.
Jan 04, 2017 12:33Majiyar yan sandan Masar ta ci gaba da ta sanar da harin ta ce an kai shi ne akan motar wani babban jami'in yansanda.
-
Demokradiyyar Congo: An Kashe Sojojin Burundi Masu Yawa A kan Iyaka:
Dec 27, 2016 06:52Sojojin Kasar Demokradiyyar Congo Sun Sanar da kashe Sojojin Burundi 10 da su ke cikin kasar a jiya litinin.
-
An Ji Karara Fashewa A Birnin Acra Na Kasar Ghana A Safiyar Yau Jumma'a
Dec 23, 2016 07:55Majiyoyin labarai daga birnin Acra na kasar Ghana sun bayyana cewa an ji karar tashin boma bomai masu ban tsaro a wata unguwa cike da ofisoshin kungiyoyon kasa da kasa
-
An kashe Mutane 7 a Jumhoriyar Demokaradiyar Kwango
Dec 20, 2016 07:05A yayin da kasar Kwango ke funkanta rikicin Siyasa, an kashe Mutane 7 a gabashin kasar
-
An Kashe Wani Dan Kungiyar Ikhwanul Muslimin A Kasar Masar
Dec 19, 2016 18:22Jami'an tsaro a kasar Masar sun kashe dan wata kungiya wacce ake kira Hasm a yayin musayar wuta da su a birnin alkahira na kasar
-
Harin ta'addanci a kudancin Somaliya
Dec 18, 2016 18:18Akalla Mutane 9 ne suka rasu sanadiyar harin ta'addanci na kungiyar Ashabab a kudancin Somaliya.