Masar: Sojojin Sun Hallaka Masu Dauke Da Makamai Takwas.
https://parstoday.ir/ha/news/africa-i18878-masar_sojojin_sun_hallaka_masu_dauke_da_makamai_takwas.
Kakakin sojan Masar ya ce an kashe masu dauke da makamai takwas a garin Rafha da ke arewacin kasar.
(last modified 2018-08-22T11:29:52+00:00 )
Mar 27, 2017 12:06 UTC
  • Masar: Sojojin Sun Hallaka Masu Dauke Da Makamai Takwas.

Kakakin sojan Masar ya ce an kashe masu dauke da makamai takwas a garin Rafha da ke arewacin kasar.

Kakakin sojan Masar ya ce an kashe masu dauke da makamai takwas  a garin Rafha da ke arewacin kasar.

Kakakin sojon na Masar Thamir Rufa'i ya sake bayyana cewa; Sojojin Kasar sun yi nasarar kame wasu mutane 22 da ake zargi da hannu a ayyukan ta'addanci a garuruwan Rafah da kuma al-arish.

Yankin arewacin Masar dai ya zama wata tungar 'yan ta'adda masu alaka da kungiyoin Da'esh da kuma alka'ida. Daga cikin kungiyoyin da su ke kai hare-hare a cikin Masar din da akwai Ansaru-Baitul Mukaddas.