-
Harin Bam Ya Hallaka Mutane Uku A Kenya
Jun 07, 2017 12:00Jami'an 'yan sandar Kenya sun sanar da cewa Mutane uku sun rasu sakamakon tashin Bam a kusa da babbar hanya ta gabashin kasar.
-
Bunkasar Alaka Tsakanin Kasashen Iran Da Kenya Yana Ci Gaba Da Habaka A Dukkanin Bangarori
Jun 01, 2017 19:21Jakadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Kenya ya bayyana cewa: Alaka tsakanin kasashen Iran da Kenya tana ci gaba da habaka musamman a fuskar tattalin arziki a cikin 'yan shekarun nan.
-
An Zargi Gwamnatin Kenya Da Take Hakkokin 'Yan Jarida A Kasar
Jun 01, 2017 06:58Kungiyoyin kare hakkin bil adama na kasa da kasa sun zargi gwamnatin kasar Kenya da take hakkokin 'yan jarida masu zaman kansu a kasar.
-
Harin Bom Ya Kashe Wasu Jami'an 'Yan Sandan Kenya Su 4, Da Farar Hula Guda
May 31, 2017 17:33Rundunar 'yan sandan kasar Kenya ta sanar da mutuwar wasu jami'anta su hudu da wani farar hula guda sakamakon wani hari da aka kai musu a yankin arewa maso gabashin kasar.
-
Hukumar Zaben Kasar Kenya Ta Sanar Da Sunayen 'Yan Takarar Shugabancin Kasar
May 30, 2017 06:58Hukumar zaben kasar Kenya ta sanar da sunayen mutane takwas da suka cancanci tsayawa takarar shugabancin kasar.
-
Kotun Afirka Ta Baiwa Kenya Watanni 6 Ta Warware Matsalolinta Da Tsirarun Kabilu
May 27, 2017 12:08Babbar kotun kare hakkin bil adama ta Afirka zargi gwamnatin kasar Kenya da danne hakkokin tsiraru marassa rinjaye a kasar.
-
Gwamnatin Masar Ta Yi Allah Wadai Da Hare Haren Da Aka Kaiwa Yansandan Kasar Kenya
May 26, 2017 18:17Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar masar Ahmad Abu Zaida ya yi All..wadai da hare haren boma boma wadanda aka kaiwa jami'an 'yansandan kasar Kenya a ranar Laraban da ta gabata.
-
'Yan Sandan Kenya 5 Sun Mutu Sakamakon Harin 'Yan Ta'addan Al-Shabab
May 25, 2017 18:09Rahotanni daga kasar Kenya sun bayyana cewar wasu 'yan sandan kasar su biyar sun rasa rayukansu sakamakon wasu hare-hare da 'yan kungiyar ta'addancin nan ta al-Shaba na kasar Somaliya suka kai musu kusa da kan iyakan kasar Kenyan da Somaliya.
-
Kenya: An Kame 'Yan Kungiyar al-Shabab Akan Iyaka Da Somaliya
May 20, 2017 06:29"yansandan kasar Kenya sun sanar da kame 'yan kungiyar al-shabab da dama akan iyaka rsu da kasar Kenya.
-
Yan Sandan Kenya Sun Kame 'Yan Ta'addan Al-Shabab 33 A Kan Iyakar Kasar
May 19, 2017 12:01Rundunar 'yan sandan Kenya ta sanar da kame gungun 'yan ta'addan kungiyar Al-Shabab na kasar Somaliya a samamen da take gudanarwa a kan iyakar kasar ta Kenya.