-
Dubban 'Yan Gudun Hijirar Somaliya Sun Koma Gida Daga Kasar Kenya
May 09, 2017 19:32Hukumar Kolin Kula da 'Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta bada labarin cewa: Dubban 'yan gudun hijirar Somaliya sun koma kasarsu daga kasar Kenya.
-
Ruwan Sama Mai Yawa Ya Yi Sanadiyyar Faduwar Bongo A Wani Asbiti A Kenya
May 08, 2017 17:17Ruwan sama kamar da bakin kwarya ya yi sanadiyyar faduwar bongo a wani asbiti a birnin Mombasa na kasar Kenya, ya kuma yi sanadiyyar mutuwar mutane 6.
-
Karfafa Harkokin Samar Da Abincin Halal A Kasar Kenya
May 04, 2017 16:50Gwamnatin kasar ta sanar da cewa tana shirin kara karfafa harkokin samar da abincin halal a cikin kasarta.
-
Kungiyar Al-Shahab Ta Somaliya Ta Kashe 'Yan Kungiyarta 6 Kan Zargin Ayyukan Leken Asiri
May 03, 2017 18:12Kungiyar ta'addanci ta Al-Shabab ta Somaliya ta zartar da hukuncin kisa kan 'yan kungiyarta guda 6 kan zargin suna gudanar da ayyukan leken asiri kan kungiyar.
-
Fadan Kabilanci A Kasar Kenya Ya ci Rayukan Mutane Da Dama
May 01, 2017 19:16Fadan wanda aka yi shi a yankunan kan iyaka a arewacin kasar ta Kenya ya dauki rayukan mutane 5.
-
Rikicin Siyasa Ya Lashe Rayukan Mutane Akalla Biyu A Birnin Nairobi Fadar Mulkin Kasar Kenya
Apr 29, 2017 16:37Majiyar rundunar 'yan sandan Kenya ta bada labarin mutuwar mutane akalla biyu sakamakon bullar rikicin siyasa a birnin Nairobi fadar mulkin kasar.
-
Sojojin Kenya Sun Kashe Mayakan Alshabab 52 A Kudancin Kasar
Apr 22, 2017 11:58Sojojin kasar Kenya sun bada labarin cewa sun kashe mayakan Al-shabab akalla 52 a wani samame da suka kai masu a wasu yankuna a kudancin kasar
-
Shugaban Kasar Kenya Ya Gargadi Masu Son Kawo Cikas a Zaben Kasar
Apr 21, 2017 05:35Shugaban kasar Kenya Uhuru Kenyatta ya ce zai saka kafar wando daya ga duk wanda aka samu da laifin kawo cikas a zaben kasar mai zuwa
-
Shugaban Kenya Ya Gargadi Masu Tayar Da Hatsaniya A Lokacin Zabe
Apr 20, 2017 17:48Shugaban kasar Kenya Uhuru Kenyatta ya yi gargadin shiga kafar wando daya da duk wanda ya nemi tayar da wata hatsaniya a lokacin gudanar da zabukan 'yan majalisa a kasar.
-
Majiyar Tsaron Kenya Ta Yi Gargadi Kan Yiyuwar Fuskantar Harin Ta'addanci A Kasar
Apr 14, 2017 10:54Majiyar tsaron Kenya ta fitar da sanarwar cewa: Wasu gungun 'yan ta'adda suna shirye-shiryen kaddamar da hare-haren ta'addanci a cikin kasar.