-
Sojojin Kenya Sun Kashe 'Yan Ta'addan Al-Shabab Na Somaliya Masu Yawa
Apr 11, 2017 10:08Dauki ba dadi tsakanin sojojin gwamnatin Kenya da kungiyar ta'addanci ta Al-Shabab na Somaliya ya lashe rayukan 'yan ta'adda akalla 15 tare da jikkatan wasu adadi na daban.
-
Wasu 'yan bindiga sun kai hari a birnin Nairobi na kasar Kenya
Apr 01, 2017 18:00Hukumar 'yan sandar Kenya ta sanar da kisan jami'inta guda tare da wasu fararen hula a wani harin da 'yan bindiga suka kai birnin Nairobi fadar milkin kasar.
-
Red Cross: Lamurra Suna Kara Muni A Kasar Sakamakon Mummunan Fari
Mar 29, 2017 05:48Kungiyar bayar da agaji ta kasa da kasa Red Cross ta yi gargadi dangane da matsalar da ake fuskanta a wasu yankunan kasar Kenya sakamakon fari da aka fuskanta a kasar a daminar da ta gabata.
-
Shirin Mayar Da 'Yan Gudun Hijira Somaliya Na Nan Daram
Mar 26, 2017 05:43Shugaba Uhuru Kenyatta na Kenya ya fada cewa shirin kasarsa na mayar da 'yan gudun hijira Somaliya dake tsugunne a sansanin Dadaab na nan daram, duk kuwa da matakin kotun kolin kasar na dakatar da shirin.
-
MDD: Yunwa Na Barazana Ga Al'ummomin Arewacin Kasar Kenya
Mar 17, 2017 17:17Majalisar dinkin dinkin duniya ta yi gargadin cewa, yunwa za ta halaka mutane masu yawa a arwacin Kenya matukar dai ba a kai musu daukin gaggawa ba.
-
Kenya: Mutane Da Dama Sun Mutu A Wani Rikicin Kabilanci A Yammacin Kasar Kenya.
Mar 15, 2017 19:06Kamfanin Dillancin Labarun Anatoly na Turkiya ya ce; Fadaan Kabilancin wanda ya barke a yankin Baringo ya ci rayukan mutane 9 zuwa yanzu.
-
Kenya : Likitoci Sun Dakatar Da Yajin Aiki
Mar 14, 2017 16:55Gwamnati da wakilan kungiyoyin likitoci a Kenya sun cimma wata yarjejeniya, wace ta kai ga dage yajin aikin da likitocin suka kwashe kusan kwanaki 100 sunayi a kasar.
-
Kenya: An Kama Mutane 6 Da Ake Zargi Da Ta'addanci.
Mar 11, 2017 19:11'Yan sandan Kenya sun kame mutane 6 a yankin Malinda da ke kudu maso gabacin kasar.
-
Gwamnatin Kenya Ta Jaddada Shirin Karfafa Matakan Tsaro A Yankin Arewacin Kasar
Mar 11, 2017 12:07Gwamnatin Kenya ta sanar da shirin karfafa matakan tsaro a kan iyakokin kasar da suke shiyar arewa sakamakon bullar abin da ta kira ayyukan wuce gona da iri da suke kara habaka a yankin.
-
Asusun Kula Da Yara Da Mata Na M.D.D Ya Bayyana Damuwa Kan Bullar Masifar Fari A Kasar Kenya
Mar 03, 2017 16:55Wakilin Asusun Kula da Kananan Yara da Mata na Majalisar Dinkin Duniya "UNICEF" a kasar Kenya ya bayyana tsananin damuwarsa kan yadda masifar fari ya yi saurin kunno kai a kasar.