-
Kenya: Sojojin Kenya Sun Kai Wa Kungiyar al-Shabab Hari A Kudancin Kasar.
Mar 02, 2017 19:15Harin na sojojin Kenyan a kudancin kasar ya dauki rayukan 'yan kungiyar ta al-Shabab da dama da kuma jikkata wasu.
-
Bukatar taimako na Gwamnatin Kenya domin kalubalantar Fari a kasar
Feb 21, 2017 11:47Gwamnatin kasar Kenya ta bukaci taimakon kungiyoyin kasa da kasa domin kalubalantar matsalar fari da kasar ke fuskanta.
-
An Kama Mutane Biyu Da Ake Tuhuma Da Kasancewa Cikin Kungiyar Daesh A Kenya
Feb 19, 2017 06:33Majiyar yansanda a akasar Kenya ta bayyana cewa yansandan sun kama mutane biyu wadanda suke tuhuma da kasancewa cikin kungiyar yan ta'adda ta Daesh.
-
Gwamnatin Kenya Ta Bayyana Jin Dadinta Kan Samun Nasarar Gudanar Da Zabuka A Somaliya
Feb 17, 2017 05:25Gwamnatin Kenya ta bayyana jin dadinta kan yadda aka samu nasarar gudanar da zabuka cikin kwanciyar hankali a makobciyarta Somaliya tare da bayyana hakan a matsayin wani gagarumin ci gaba a fagen tsaron kasar.
-
Wata Kotun Daukaka Kara A Kasar Kenya Ta Sallami Shuwagabannin Kungiyar Likitoci Daga Kurkuku
Feb 15, 2017 11:53Wata kotun daukaka kara a birnin Nairobi na kasar Masar ta bada umurnin sakin shuwagabannin likitocin kasar wadanda wata karamar kotu ta daure wata guda bayan abin da ta kira raina kotu da suka yi na ci gaba da yajin aikin da suka fara tun watan decemban da ya gabata
-
Gwamnatin Kenya Ta Kame Wasu Manyan Likitoci Da Suke Jagorantar Yajin Aiki A Kasar
Feb 13, 2017 18:18Gwamnatin Kenya ta kame wasu manyan likitoci bakwai da suke jagorantar kungiyoyin kare hakkokin likitoci a kasar bayan da ta gaza wajen kawo karshen yajin aikin likitoci a duk fadin kasar.
-
Yan Sandan Kenya Na Tsare Da Waji Jami'in Diplomasiyyar Amurka
Feb 13, 2017 06:20Majiyar yansanda a birnin Nairobi na kasar Kenya ta bayyana cewa suna tsare da wani jimi'in diblomasiyar kasar Amurka wanda ya aikata laifin duki a kan titunan birnin sannan ya fitar da makami ya auna direban wata motan da ya yi karo da ita.
-
Wata Kotu A Kasar Kenya Ta Hana Gwamnati Rufe Sansani Yan Gudun Hijira Mafi Girma A Duniya
Feb 09, 2017 16:54Wata koto a kasar Kenya ta yi watsi da umurnin gwamnatin kasar na rufe sansanin yan gudun hijira mafi girma a duniya da ke kan iyakar kasar da kasar Somalia.
-
Al'Shabab Ta Ce Ta Kashe Sama Da Sojojin Kenya 60
Jan 28, 2017 06:37Kungiyar Al'shaba ta ce ta kashe Sojojin Kenya sama da 60 a wani hari da mayakanta suka kai a kan sansanin sojin wanzar da zaman lafiya na AU da ke Somaliya.
-
Yin Kira Da A gudanar Da Zabe Mai Tsafta A Kasar Kenya.
Jan 25, 2017 06:31Bukatar A gudanar Da Zabe Mai Tsafta A Kasar Kenya.