-
Kenya: An Kashe Dan Sanda Guda A Wani Taho Mu Gama Tsakanin Jami'an Tsaro Da Masu Dauke Da Makamai A Arewa Maso gabacin kasar.
Jan 23, 2017 19:04Majiyar Tsaron Kasar ta Kenya ta ce; An Kashe Jami'in dansandan ne dai a garin Madara da ke arewa maso gabacin kasar.
-
Kenya : An Daure Wakilan Kungiya Saboda Yajin Aikin Likitoci
Jan 12, 2017 15:51Wata kotu a kasar Kenya ta yanke hukuncin daurin talala na wata guda ga wasu wakilan kungiya tare da basu umurnin dakatar da yajin aikin da likitoci suka shafe kusan kwanaki 40 suna yi a kasar.
-
Jam'iyyun Adawar Kenya Sun Hada Hadaka Da Nufin Kada Kenyatta A Zabe Mai Wuya
Jan 12, 2017 05:34Jam'iyyun adawa a kasar Kenya sun sanar da kafa wata hadaka a tsakaninsu da nufin kada shugaban kasar Uhuru Kenyatta a zabe mai zuwa da za a gudanar a watan Augusta mai zuwa.
-
Gwamnatin Kenya Za Ta Bunkasa Ayyukan Bankin Muslunci A Kasarta
Jan 04, 2017 17:53Gwamnatin kasar Kenya ta sanar da cewa, tana shirin bunkasa ayyukan bankin musluci a kasar, da sauran ayyukan tattalin arziki da suke da alaka da wannan baki domin kara bunkasa tattalin arzikin kasar.
-
Kenya: An Kara Wa'adin Hana Zirga-zirga a Kan Iyakar Kenya Da Somaliya
Dec 29, 2016 17:49Gwamnatin Kasar Kenya ta kara wa'adin hana kai da komowar a yankin Mandera da ke kan iyaka da kasar Somaliya.
-
Kenya: Tsauraran Matakan Tsaro Saboda Tsoron Ta'addanci A Lokacin Bukukuwan Kirsimeti.
Dec 25, 2016 19:07Gwamnatin Kasar Kenya ta sanar da tsaurara matakan tsaro a duk fadin kasar domin dakile duk wani yunkurin harin ta'addanci na kungiyar al-Shabab.
-
Hukumar Abinci Ta Duniya Ta yi Gargadi Akan Karancin Abinci A Kasar Kenya
Dec 06, 2016 12:05'Yan gudun hijira da ke kasar Kenya Za su fuskanci Karancin Abinci
-
Kenya: Za a Shiga Kafar Wando Daya Da Makarantu Masu Yada Tsatsauran Ra’ayi
Dec 04, 2016 19:00Gwamnatin kasar Kenya ta sanar da shirinta na shiga kafar wando daya da makarantun da suke yada tsatsauran ra’ayin addini a gabashin kasar.
-
Iran Ta Bukaci Gwamnatin Kenya Ta Sallami Iraniyawa Biyu Da Take Tuhuma Da Ayyukan Ta'addanci
Dec 03, 2016 05:51Gwamnatin kasar Iran ta bukaci kasar Kenya ta sallami Iraniyawa biyu wadanda take tsare da su tun ranar talatan da ta gabata kan tuhumar ayyukan ta'addanci.
-
Kungiyar "Amnesty International" Tana Tuhumar Kenya Da Muzgunawa Yan Hijirar Kasar Somaliya.
Nov 15, 2016 12:02An zargi gwamnatin Kenya da muzgunawa yan kasar Somaliya