Fadan Kabilanci A Kasar Kenya Ya ci Rayukan Mutane Da Dama
May 01, 2017 14:46 UTC
Fadan wanda aka yi shi a yankunan kan iyaka a arewacin kasar ta Kenya ya dauki rayukan mutane 5.
Fadan wanda aka yi shi a yankunan kan iyaka a arewacin kasar ta Kenya ya dauki rayukan mutane 5.
Kamfanin dillancin labarun Irna, ya ambato majiyar tsaro daga kasar ta Kenya tana cewa; Da akwai fararen hula biyu yan kasar biyu a tsakanin wadanda su ka rasa rayukansu.
Jami'an tsaro a yankin suna kokarin kawo karshen rikicin wanda a cikin shekarun bayan nan ya tsananta.
Tags