-
Kenya: Kungiyoyin Kasa Da Kasa Sun Bukaci A Sami Zaman Lafiya A Yayin Zaben Shugaban Kasa.
Oct 23, 2017 19:24Majalisar Dinkin Duniya Da Tarayyar Afirka sun bukaci ganin an kawo karshen duk wani tashin hankali a yayin zaben shugaban kasa.
-
Shugaban Kasar Kenya Ya Ki Karban Gayyatar Haduwa Da Shugaban Hukumar Zaben Kasar
Oct 19, 2017 11:46Shugaban kasar Kenya Uhuru Kenyata ya yi watsi da taron da shugaban hukumar zabe ya kara shi a yau Alhamis sannan ya ci gaba da yakin neman zabe.
-
Kenya: Daya Daga Cikin Mambobin Hukumar Zabe Ya Yi Murabus
Oct 19, 2017 06:25mamban da ya yi murabus mai suna Roselyn Akombe, daya ne daga cikin mambobi 8 da hukumar take da su.
-
Daya Daga Cikin Mambobin Kwamitin Koli Na Hukumar Zaben Kasar Kenya 8 Ya Ajiye Aikinsa
Oct 18, 2017 11:47Daya daga cikin mambobin kwamitin koli na hukumar zaben kasar Kenya 8 ya ajiye aikinsa a jiya Talata
-
Shuwagabannin Yan Adawa A Kasar Kenya Sun Dakatar Da Wani Shirin Na Gudanar Da Zanga Zanga
Oct 17, 2017 19:04Shugaban gamayyan jam'iyyun adawa na kasar Kenya Raila Odinga ya bada sanarwan dage wata zanga zanga da suka shirya gudanar da shi saboda kisan yan adawa guda ukku.
-
Kenya: 'Yan hamayyar Siyasa Suna Ci Gaba da Yin Zanga-zanga.
Oct 15, 2017 12:25Zanga-zangar tana ci gaba ne duk da cewa babban dan hamayya Raila Odinga, ya janye da sake karawa da shugaba Uhuru Kenyatta a zabe anan gaba.
-
Yan Tawayen Kasar Sudan Ta Kudu Sun Kai Hari Cikin Kasar Kenya
Oct 14, 2017 19:04Majiyar rundunar 'yan sandan Kenya ta sanar da cewa: 'Yan tawayen Sudan ta Kudu sun kaddamar da harin wuce gona da iri kan al'ummar garin Lokichogia da ke shiyar arewa maso yammacin kasar Kenya.
-
Shugaban Kasar Kenya Ya Sanya Hannu Kan Sabuwar Dokar Zabe Na Kasar
Oct 14, 2017 05:49Shugaban kasar Kenya, Uhuru Kenyatta, ya sanya hannu kan sabuwar dokar zabe ta kasar da ta janyo kace-nace yana mai sanar da waye kimanin dala miliyan 100 don gudanar da zaben shugaban kasar da ake sa ran za a sake gudanar da shi a ranar 26 ga watan Oktoban nan.
-
Yan Adawa A Kasar Kenya Sun Gudanar Da Gangami A Manya-Manyan Garuruwa Ukku A Yau Jumma'a
Oct 13, 2017 19:04Yan adawa a kasar Kenya sun gudanar da gangami na manya -manyan garuruwa ukku a kasar don bayyana bukatarsu na gudanar da gyare-gyare a harkokin zaben kasar.
-
An Haramta Yin Zanga-Zanga A Wasu Biranen Kasar Kenya Gabannin Zaben Shugaban Kasa
Oct 12, 2017 17:24Ma'aikatar cikin gidan kasar Kenya ta haramta yin zanga-zanga a birnin Nairobi da wasu fitattun wajaje na kasar a kokarin da ake yi na tabbatar da tsaro da kwanciyar hankali kafin zaben shugaban kasar da ake sa ran za a sake gudanarwa nan gaba kadan.