Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Kenya

  • Jami'an Tsaron Kasar Somalia Sun Samu Nasarar Kubutar Da Wani Yankin Kan Iyaka Da Kasar Kenya

    Jami'an Tsaron Kasar Somalia Sun Samu Nasarar Kubutar Da Wani Yankin Kan Iyaka Da Kasar Kenya

    Sep 12, 2017 18:56

    Jami'an tsaron kasar Somalia sun sami nasarar tsarkake wani yanki na kan iyaka da kasar Kenya daga samuwar yan ta'adda ta kungiyar al-shabab.

  • Bom Ya Tashi A Kan Hanyar Shigar Tawagar 'Yan Sandan Kasar Kenya

    Bom Ya Tashi A Kan Hanyar Shigar Tawagar 'Yan Sandan Kasar Kenya

    Sep 12, 2017 11:47

    Rundunar 'yan sandan Kenya ta sanar da cewa: Wani bom ya tashi a kan hanyar shigewar tawagar 'yan sandan kasar a yankin Mararani da ke gabashin kasar Kenya kusa da kan iyaka da kasar Somaliya.

  • Sojojin Somaliya Sun Kwato Garin Kan Iyaka Da Kenya Da Al-Shabab Suka Kame

    Sojojin Somaliya Sun Kwato Garin Kan Iyaka Da Kenya Da Al-Shabab Suka Kame

    Sep 11, 2017 17:54

    Sojojin gwamnatin kasar Somaliya sun ce sun kwato garin Balad Hawo da ke kan iyakan kasar da kasar Kenya daga hannun 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Al-Shabab bayan kame garin da suka yi a safiyar yau Litinin.

  • Shugaban Kasar Kenya Ya Zargi 'Yan Adawar Kasar Da Kokarin Tada Rikicin Siyasa A Kenya

    Shugaban Kasar Kenya Ya Zargi 'Yan Adawar Kasar Da Kokarin Tada Rikicin Siyasa A Kenya

    Sep 10, 2017 18:22

    Shugaban Kasar Kenya ya zargi 'yan adawar kasar da kokarin wurga kasar Kenya cikin rikici da rudani ta hanyar amfani da kotun kolin kasar da ta soke zaben shugabancin kasar da aka gudanar cikin yanci da tsabta.

  • Hukumar Zaben Kenya Ta Ce Za Ta Gudanar Da Zaben Shugaban Kasar Duk Da Adawar 'Yan Adawa

    Hukumar Zaben Kenya Ta Ce Za Ta Gudanar Da Zaben Shugaban Kasar Duk Da Adawar 'Yan Adawa

    Sep 09, 2017 05:43

    Hukumar zabe mai zaman kanta na kasar Kenya (IEBC) ta ce tana kan bakarta na sake gudanar da zaben shugaban kasar da aka soke a kwanakin baya duk kuwa da adawa da kuma damuwar da babbar jam'iyyar hadaka ta 'yan adawan kasar NASA take nunawa.

  • Yan Adawar Kasar Kenya Sun Bukaci Magoya Baya Su Tallafa Da Kudaden Yakin Neman Zabe

    Yan Adawar Kasar Kenya Sun Bukaci Magoya Baya Su Tallafa Da Kudaden Yakin Neman Zabe

    Sep 08, 2017 19:13

    Gamayyar jam'iyyun siyasa ta yan adawa a kasar Kenya wacce ake kira NASA a takaice ta bukaci magoya bayan gamayyar su tallafa da kudade don fara yakin neman zaben shugaban kasa wanda za'a gudanar a cikin watan Octoba mai zuwa.

  • Kenya : Hukumar Zabe Ta Nada Sababbin Manyan Jami'ai 6

    Kenya : Hukumar Zabe Ta Nada Sababbin Manyan Jami'ai 6

    Sep 07, 2017 09:41

    Hukumar zabe ta kasa a Kenya ta nada wasu sabbabin manyan jami'ai shida don tsara sabon zaben shugaban kasar.

  • Mayakan Al-shabab Sun Yiwa Mutane 4 Yankan Rago A Kenya.

    Mayakan Al-shabab Sun Yiwa Mutane 4 Yankan Rago A Kenya.

    Sep 07, 2017 06:36

    Mayakan kungiyar Al- shabab sun kai wasu tagwayen hare-hare a wasu kauyukan yankin Lamu County na kasar Kenya tare da yiwa mutane 4 na cikin kauyen yankan rago

  • Kenya: Yan Hamayya Sun Ki Yarda Da A Raba Madafan Iko Da Su

    Kenya: Yan Hamayya Sun Ki Yarda Da A Raba Madafan Iko Da Su

    Sep 05, 2017 09:22

    madugun 'yan hamayyar siyasar Kasar Kenyar, Raila Odinga ya ce ba a shirye suke ba da a kafa gwamnatin hadaka da su.

  • Kenya : Hukumar Zabe Ta Tsaida Ranar Sake Zaben Shugaban Kasa

    Kenya : Hukumar Zabe Ta Tsaida Ranar Sake Zaben Shugaban Kasa

    Sep 04, 2017 19:10

    Hukumar Zabe a kasar Kenya ta bayyana ranar 17 ga wata Oktoba mai zuwa a matsayin ranar da za'a sake zaben shugaban kasa tsakanin shugaban mai ci Uhuru Kenyata da kuma Raila Odingi shugaban babbar jam'iyyar yan adawar kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS