-
Wasu 'Yan Bindiga Sun Hallaka Jami'an 'Yan Sanda Biyu A Kasar Kenya
Sep 03, 2017 18:54Wasu 'yan bindiga sun kai hari kan wata coci tare da hallaka jami'an 'yan sanda biyu dake tsaron cocin a kudancin kasar Kenya.
-
Shugaban Kenya Da Mataimakinsa Sun Ja Kunnen Alkalin Da Ya Soke Zaben Shugaban Kasar
Sep 03, 2017 10:51Shugaban kasar Kenya Uhuru Kenyatta da mataimakinsa William Ruto sun ja kunnen babban alkalin kotun kolin kasar dangane da soke zaben shugaban kasar da yayi da cewa a nan gaba su ma za su yi na su abin da ya dace din.
-
'Yan Adawa A Kenya Sun Yi Maraba Da Soke Zabe
Sep 01, 2017 19:16'Yan adawa a kasar Kenya ta yi maraba da matakin kotun kolin kasar na soke zaben shugaban kasar da aka gudanar a watan jiya.
-
Kotu Ta Soke Zaben Shugaban Kasa Da Aka Gudanar A Kasar Kenya
Sep 01, 2017 11:19Kotun kolin kasar Kenya ta sanar da soke zaben shugaban kasar da aka gudanar a kasar, bisa hujjar cewa an tafka magudi.
-
Hare Haren Mayakan Kungiyar Yan Ta'adda Ta Somalia A Kasar Kenya
Aug 31, 2017 06:25Hare-Haren yan ta'adda a daren ranar Talatan da ta gabata ya yi sanadiyyar raunata mutum gusa, sannan yan ta'addan sun arce zuwa kan iyakokin kasashen biyu.
-
Kenya: An zargi Jami'an Tsaro Da Musgunawa 'Yan Adawa
Aug 30, 2017 06:55Kungiyar kare hakkin bil'adama ta "Human Right Watch" ta ce; 'yan sandan kasar Kenya sun yi amfani da karfi akan 'yan hamayyar siyasa a lokacin da ake zabe da kuma bayansa.
-
Kungiyar kare hakkin Bil-adama ta zargi Kenya
Aug 28, 2017 19:01Kungiyar kare hakkin bil-adama ta Human Rights Watch, ta zargi 'yan sandan kasar Kenya ta take hakkin jama'a bayan sanar da sakamakon zaben kasar da aka yi a farkon wannan wata na Agusta.
-
Bukatar 'Yan Adawar Kenya Na Soke Zaben Shugaban Kasa
Aug 20, 2017 06:21'Yan Adawa a kasar Kenya sun bukaci gwamnati da ta soke zaben shugaban kasa.
-
'Yan Adawan Kenya Sun Shigar Da Kara Kan Sakamakon Zaben Shugaban Kasa
Aug 19, 2017 16:35'Yan adawan kasar Kenya sun shigar da kara kotun koli ta kasar suna masu watsi da sakamakon zaben shugaban kasar da aka sanar na cewa shugaban kasar mai ci Uhuru Kenyatta shi ne ya lashe zaben.
-
An Bude Tashar Talabijin Ta Farko Ta Musulmi A Kenya
Aug 19, 2017 05:41An bude tashar talabijin ta farko mallakin musulmi a kasar Kenya wadda za ta rika gabatar da shirye-shirye na addinin muslunci.