-
Tarayyar Turai: A Kammala Kidayar Kuri'un Da Aka Kada A Zaben Shugaban Kasar Kenya
Aug 18, 2017 06:44Masu sanya idanu a zaben da aka gudanar a zaben kasar Kenya da suka fito daga turai sun bukaci sanar da abinda ya saura na kuri'un da aka kada, domin tabbatar da ingancin zaben.
-
Odinga Ya Ce Zai Daukaka Kara Kan Sakamakon Zaben Shugaban Kasar Kenya
Aug 17, 2017 05:38Jagoran ‘yan adawar kasar Kenya wanda kuma ya sha kaye a zaben shugaban kasar da aka gudanar Raila Odinga ya bayyana cewa zai daukaka kara a kotun koli ta kasar kan sakamakon zaben shugabancin kasar da aka sanar inda shugaba mai ci Uhuru Kenyatta ya lashe.
-
'Yan Sandar Kasar Kenya Sun Kai Farnmaki Kan Ma'aikatun 'Yan Adawa
Aug 16, 2017 19:21Jami'an 'yan sandar kasar Kenya sun kai farmaki kan ma'aikatun fararen hula da masu adawa da sakamakon zaben shugaban kasa na baya bayan nan.
-
Odinga Ya Ki Amincewa Da Shan Kaye, Yayi Kira Zuwa Ga Yajin Aiki
Aug 13, 2017 17:04Madugun 'yan adawan kasar Kenya Raila Odinga ya ki amincewa da kayen da ya sha a zaben shugaban kasar da aka gudanar yana mai kiran magoya bayansa da su fara yajin aiki don matsin lamba har sai an nada shi a matsayin shugaban kasa.
-
Kenya: Kungiyar Tarayyar Turai Ta Taya Kenyatta Murnar Lashe Zabe
Aug 13, 2017 13:45Kungiyar tarayyar turai ta taya zababben shugaban kasar Kenya Uhuru Kenyatta murnar sake lashe shugaban kasar da aka gudanar.
-
Kungiyar IGAD Ta Yi Kira Ga Zaman Lafiya Da Sulhu A Kasar Kenya
Aug 13, 2017 11:48Kungiyar bunkasa harkar tattalin arzikin kasashen nahiyar gabashin Afrika ta IGAD ta yi kira ga kungiyoyi da jam'iyyun siyasar Kenya da su kwantar da hankula tare da kiyaye zaman lafiyan kasar.
-
Yawan Mutanen Da Aka Kashe Tun Bayan Zaben Shugaban Kasa A Kenya Ya Kai 11
Aug 12, 2017 17:43Akalla mutane 11 suka rasa rayukansu a kasar Kenya a karawar jami'an tsaro da magoya bayan Raila Odinga tun bayan da aka kammala zaben shugaban kasa a shekaran jiya.
-
Kenya: An Ci Gaba Da Samun Tashin Hankali Bayan Zabe.
Aug 12, 2017 09:17Jim kadan bayan sanar da sakamakon zabe na karshe wanda ya bai wa shugaba Uhuru Kenyatta nasara, magoya bayan Raila Odinga sun bazama kan tiitunan birnin Nairobi.
-
Ana Ci Gaba Da Dakon Sakamakon Zaben Shugaban Kasa A Kenya
Aug 11, 2017 18:13Al'ummar a Kenya na ci gaba da dakon sakamakon zaben shugaban kasar da aka kada kuri'arsa a ranar Talata data gabata.
-
Masu Sanya Ido Sun Bukaci 'Yan Adawan Kenya Da Su Girmama Sakamakon Zaben Kasar
Aug 11, 2017 05:44Masu sanya ido na kasa da kasa kan zaben da aka gudanar a kasar Kenya sun bayyana cewar babu wani abin da suka gani da ke sanya shakku kan ingancin zaben, don haka suka kirayi 'yan adawan kasar da su amince da sakamakon zaben da kuma nesantar duk wani abin da zai kawo tashin hankali a kasar.