-
Masu Sanya Ido A Zaben Kenya Sun Bukaci Al'ummar Kasar Da Su Kwantar Da Hankulansu
Aug 10, 2017 19:01Mutanan da suke je kasar kenya domin sanya ido a zaben shugaban kasar da ya gudana sun bukaci al'ummar kasar da su kwantar da hankulansu
-
Kenya Bayan Zabe: A kalla Mutane Uku Ne Su Ka Mutu
Aug 10, 2017 12:23Jami'an tsaron kasar a yankin Tana River sun sanar da kashe mutane 3 bayan da su ka kai hari da wukake a wata cibiyar zabe.
-
Kenya: An Kashe Wasu Masu Zanga-Zangar Kin Amincewa Da Sakamon Zabe
Aug 09, 2017 16:39Rahotanni daga kasar Kenya na cewa, akalla mutane biyu ne daga cikin masu zanga-zangar kin amincewa da sakamakon zaben shugaban kasa aka tabbatar da mutuwarsu, sakamakon wata taho mu gama da jami'an tsaro.
-
Kenya : 'Yan Adawa Sun Yi Watsi Da Sakamakon Zabe
Aug 09, 2017 06:30'Yan adawa a Kenya sun yi watsi da sakamakon wucin gadi na zaben shugaban kasar dake nuna shugaba mai barin gado Uhuru Kenyatta kan gaba.
-
Madugun 'Yan Adawar Kenya Ya Bukaci Magoya Bayansa Da Su Kasa Su Tsare A Zabukan Kasar
Aug 08, 2017 18:57Madugun 'yan adawar Kenya ya bukaci magoya bayansa da su kasa su tsare kuma su raka tare da gudanar da zaman dirshen a kan hanyoyin kasar har zuwa lokacin sanar da sakamakon zabukan.
-
An Yau Ne Za A Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa A Kenya.
Aug 08, 2017 06:42An safiyar yau ne za a gudanar da zaben shugaban kasa, 'yan majalisa gami da gwamnoni a kasar Kenya.
-
Gwamnatin Kenya Ta Ce Jami'an Tsaro Ba Za Su Amfani Da Karfi Kan Mutane A Ranar Zabe Ba
Aug 07, 2017 17:24Gwamnatin kasar Kenya ta bayyana cewar an tura jami'an tsaro bangarori daban-daban na kasar ne don tabbatar da tsaro da zaman lafiya a yayin zabubbukan da za a gudanar a kasar a gobe Talata, ba wai don su yi amfani da karfi a kan mutane ba.
-
Zamen Dar-dar A Gabanin Babban Zaben Kasar Kenya
Aug 07, 2017 06:05A gobe Talata ne idan Allah ya kai al'ummar Kenya ke kada kuri'a a babban zaben kasar, wanda ake cikin zamen dar-dar a gabaninsa saboda yiyuwar samun tashin hankali.
-
An Kashe Wani Babban Jami'in Hukumar Zaben Kasar Kenya.
Aug 02, 2017 06:40A yayin da ya rage kasa da maku guda a gudanar da zaben shugaban kasa a kenya, wasu 'yan bindiga sun hallaka wani babban jami'in hukumar zaben kasar
-
Kenya: An Kashe Mutane 2 A Harin Da Aka Kai Wa Gidan Mataimakin Shugaban Kasar Kenya
Jul 30, 2017 19:00A yau lahadi ne aka kai hari a gidan da mataimakin shugaban kasar William Ruto ta ke zaune a garin Eldoret da ke yammacin kasar.