-
Mutane Dauke Makami Sun Kai Hari Gidan Mataimakin Shugaban Kasar Kenya
Jul 29, 2017 17:03Rahotanni daga kasar Kenya sun bayyana cewar wasu 'yan bindiga dadi sun kai hari gidan mataimakin shugaban kasar William Ruto a garin Eldoret da ke yammacin kasar Kenyan a yau Asabar inda suka raunana dan sanda daga cikin masu gadin gidan.
-
Mayakan Kungiyar Al-Shabab Na Somaliya Sun Kai Hari Kan Yankin Gabashin Kenya
Jul 21, 2017 18:53Mayakan kungiyar ta'addanci ta Al-Shabab ta Somaliya sun kaddamar da harin wuce gona da iri kan yankin gabashin kasar Kenya, inda suka kashe mutane akalla biyu.
-
Kenya: Daya Daga Cikin Masallatai Mafi Jimawa Na Fuskantar Barazanar Rushewa
Jul 16, 2017 12:51daya daga cikin masallatan musulmi mafi dadewa da ke yankin Mawapa a kasar Kenya na fuskantar barazanar rushewa saboda rashin kula.
-
Kenya: Za A Dauki Malaman Kwantaragi Domin Hana Yaduwar Tsatsauran Ra'ayi
Jul 11, 2017 19:21Gwamnatin kasar Kenya za ta fara aiwatar dacwani shiri na daukar malaman makarantu domin hanay yaduwar tsatsauran ra'ayin addini.
-
Mutane 9 Sun Hallaka Sanadiyar Harin Ta'addancin Ashabab A Kenya
Jul 09, 2017 11:12Majiyar Tsaron Kenya ta sanar da mutuwar fararen hula 9 sakamakon harin ta'addanci na mayakan Ashabab kusa da kan iyakar kasar da Somaliya
-
Ministan Cikin Gidan Kenya Ya Rasu
Jul 08, 2017 14:16Gwamnatin Kenya ta sanar da rasuwar ministan cikin gidan kasar, Joseph Nkaissery a wani asibitin dake Nairobi babban birnin kasar.
-
Kungiyar Tarayyar Turai Ta Yi Gargadi Kan Bullar Rikici A Zaben Kasar Kenya
Jul 03, 2017 17:43Kungiyar tarayyar Turai ta yi gadgadi kan bullar rikici a yayin zaben shugabancin kasar Kenya tare da bayyana shirinta na gudanar da ayyukan sanya ido a zabukan kasar.
-
Tashin Bom Ya Kashe Mutane A Kasar Kenya Kusa Da Kan Iyaka Da Somaliya
Jun 27, 2017 19:03Wani bom da aka bisine a gefen hanya a yankin gabashin kasar Kenya kusa da kan iyaka da Somaliya ya kashe mutane 8 kuma hudu daga cikinsu kananan yara 'yan makaranta.
-
Mutane 5 Ne Suka Bace Bayan Ruftawan Wani Gini Mai Hawa 7 A Kasar Kenya
Jun 13, 2017 17:55Majiyar jami'an bada taimakon gaggawa a birnin Nairobi na kasar Kenya ta bayyana cewa mutane 5 ne suka bace bayan faduwar wani gini mai hawa 7 a birnin yayi a daren jiya.
-
Jami'an Tsaron Kenya Sun Cafke Wasu Mutane Da Ake Zaton 'Yan Ta'adda Ne
Jun 11, 2017 21:38Jami'an 'yan sanda a kasar Kenya sun kame wasu mutane 6 da ake zargin cewa suna da alaka da kungiyar ta'addanci ta Al-shabab.