Pars Today
Kasashen Amurka da Japon sun ce suna bukatar a dauki tsauraren matakai mafi dacewa akan shugaba Pyongyang na Koriay ta Arewa bayan gwajin makamin nukiliyar baya bayan nan.
A shirin gwamnatin Uganda na kawo karshen alaka ta aikin soji da bayanan sirri da ke tsakaninta da kasar Koriya ta arewa, gwamnatin Ugandan ta bukaci sojojin Koriya ta arewa da suke kasar da su gaggauta barin kasar.
Kwamitin Tsaro na MDD ya yi Allah-wadai da harbar makamai masu linzami da Koriya ta Arewa ta yi a shekaren jiya.
Kasar Korea ta Arewa ta sanar Yau Asabar da cewa tayi nasarar sake harba wasu makamai masu linzami samfurin ICMB masu iya kaiwa ko'ina.
Yau Asabar kasar Koriya ta Arewa ta wallafa wani sabon faifan bidiyo farfaganda na kaiwa Amurka harin makamin nukiliya, tare da yiwa makofciyar ta koriya ta Kudi barazana harin soja saboda cin fuska ga shugaban ta Kim jong-un.
Wannan dai na zamen wani maida martani ne ga makofticiyar ta wace ta sanar cewa za ta dakatar da ayyuka a yankin na Kaesong
Wannan dai ba shi ne karo farko da Koriya ta Arewa ta yi gwajin makamin nukiliya ba.