-
Kasashen Afrika 8 Ke Halartar Gasar Olympics Ta Hunturu
Feb 09, 2018 16:12An bude gasar wasanin Olympics na hunturu 2018 a birnin Pyeongchang na Koriya ta Kudu, inda a wannan karo aka samu karin kasashen Afrika dake halartar gasar.
-
Gasar Olympics : Samsung Ya Nemi Afuwar Iran
Feb 09, 2018 15:21Kamfanin Samsung mallakar Koriya ta Kudu ya nemi afuwa ga Iran, akan kin baiwa 'yan wasan kasar dake halartar gasar Olympics ta hunturu wayar komai da ruwanka ta musaman da akayi saboda wasannin.
-
Koriya Ta Kudu : Gobara Ta Kashe Mutum 41 A Wani Asibiti
Jan 26, 2018 05:55Rahotanni daga Koriya ta Kudu na cewa mutane a kalla 41 ne suka rasa rayukansu a wata mummunar gobara data kama wani babban asibiti a yankin Miryang dake kudu maso gabashin kasar.
-
Koriya Ta Arewa Za Ta Ci Gaba Da Harba Makamai Masu Linzami
Aug 30, 2017 15:02Shugaban kasar Koriya ta Arewa Kim Jong-Un ya sha alwashin ci gaba da harba makamai masu linzami ta kan Japon, tare da jadadda cewa harbin na ranar Talata data gabata tsomin tabi ne.
-
Koriya Ta Kudu : Park Geun-hye Ta Gurfana gaban Kotu
May 23, 2017 11:18Tsohuwar shugabar Koriya ta Kudu Park Geun-hye ta musanta laifukan da ake tuhumarta da da aikatawa a yayin da ta gurfana gaban kotun birnin Seoul a yau Talata.
-
Masu Shigar Da Kara A Kasar Koriya Ta Kudu Sun Bukaci A Kama Tsohuwar Shugabar Kasar
Mar 27, 2017 05:44Masu shigar da kara a kasar Koriya ta Kudu sun bayyana cewar za su gabatar da bukatar tsare hambararriyar shugaban kasar Park Geun-hye da ake zargin da karbar rashawa da cin hanci da ake mata lamarin da yayi sanadiyyar da aka tsige ta daga mukaminta.
-
Koriya Ta Arewa Ta Gwada Wani Makami Da Bai Yi Nasara Ba
Mar 22, 2017 06:17Ma'aikatar tsaro Koriya ta Kudu ta ce makofciyarta Koriya ta Arewa ta yi gwajin wami makami mai linzami da bai yi nasara ba a wannan Laraba.
-
Kotun Kundin Tsarin Mulkin Koriya Ta Kudu Ta Sauke Shugabar Kasar Daga Mukaminta
Mar 10, 2017 05:47Kotun kundin tsarin mulkin kasar Koriya ta Kudu ta sanar da sauke shugabar kasar Park Geun-hye daga karagar mulki bayan tsige ta da 'yan majalisar kasar suka yi saboda saboda matsalar rashawa da cin hanci.
-
An Tabbatar Da Kashe Wani Dan Uwan Shugaban Koriya Ta Arewa A Malaysia
Feb 15, 2017 05:53Gwamnatin Koriya ta Kudu ta tabbatar da cewa mutumin da aka kashe a Malaysia wani dan uwa ne ga shugaba Kim Jong-Un na Koriya ta Arewa.
-
Kasar Uganda Ta Bukaci Sojojin Koriya Ta Arewa Da Su Fice Daga Kasar
Jun 17, 2016 10:23A shirin gwamnatin Uganda na kawo karshen alaka ta aikin soji da bayanan sirri da ke tsakaninta da kasar Koriya ta arewa, gwamnatin Ugandan ta bukaci sojojin Koriya ta arewa da suke kasar da su gaggauta barin kasar.