Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

kungiyar ta'addanci

  • Ministan Leken Asirin Kasar Iran Ya Sanar Da Kame Gungun 'Yan Ta'adda A Cikin Kasar

    Ministan Leken Asirin Kasar Iran Ya Sanar Da Kame Gungun 'Yan Ta'adda A Cikin Kasar

    Jun 07, 2018 18:12

    Ministan leken asirin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya sanar da cewa: Jami'an tsaron Iran sun yi nasarar kame wasu gungun 'yan ta'adda a yankuna daban daban na kasar ta Iran a cikin 'yan kwanakin nan.

  • Mayakan  Al-Shabab Sun Kashe Yan Majalisar Dokokin Somalia 2

    Mayakan Al-Shabab Sun Kashe Yan Majalisar Dokokin Somalia 2

    Jun 06, 2018 19:09

    Mayakan kungiyar alshabab a kasar Somalia sun kashe yan majalisar dokokin kasar guda biyu a wani harin da suka kai masu a wajen birnin Magadishi babban birnin kasar.

  • Jami'an Tsaron Kasar Iran Sun Yi Nasarar Murkushe Wasu Gungun 'Yan Ta'adda

    Jami'an Tsaron Kasar Iran Sun Yi Nasarar Murkushe Wasu Gungun 'Yan Ta'adda

    May 30, 2018 19:34

    Kwamandan rundunar tsaro a lardin Sistan Baluchestan da ke shiyar kudu maso gabashin kasar Iran ya sanar da murkushe wasu gungun 'yan ta'adda a garin Saravan da ke lardin.

  • Jami'an Tsaron Iran Sun Sami Nasarar Tarwatsa Wasu Kungiyoyin 'Yan Ta'adda Biyu A Tehran

    Jami'an Tsaron Iran Sun Sami Nasarar Tarwatsa Wasu Kungiyoyin 'Yan Ta'adda Biyu A Tehran

    May 29, 2018 05:47

    Kwamandan sansanin Muhammad Rasulallah na dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran da ke birnin Tehran ya sanar da cewa dakarun kare juyin sun sami nasarar tarwatsa wasu kungiyoyin 'yan ta'adda da suke shirin kai hare-hare birnin Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran.

  • Majalisar Wakilan Kasar Amurka Ta Sanya Kungiyoyin Uku Masu Yaki Da Daesh A Kasar Iraqi Cikin Jerin Kungiyoyin Yan Ta'adda A Duniya

    Majalisar Wakilan Kasar Amurka Ta Sanya Kungiyoyin Uku Masu Yaki Da Daesh A Kasar Iraqi Cikin Jerin Kungiyoyin Yan Ta'adda A Duniya

    May 28, 2018 19:21

    Majalisar wakilai a kasar Amurka ta sanya wasu kungiyoyi ukku wadanda suke cikin kungiyoyin da suka yaki kungiyar yan ta'adda ta Daesh a kasar cikin jerin kungiyoyin yan ta'adda a wajenta.

  • MDD:Kawo Karshen Boko Haram Yana Bukatar Lokaci.

    MDD:Kawo Karshen Boko Haram Yana Bukatar Lokaci.

    May 10, 2018 06:28

    Wakilin MDD na musamman a Yammacin Afirka ya bayyana cewa kawo karshen kungiyar ta'addancin boko haram na bukatar lokaci na wasu shekaru duk kuwa da cewa an karya lagon kungiyar.

  • Harin Boko Haram Ya Hallaka Mutane 4 A Arewa Maso Gabashin Najeriya

    Harin Boko Haram Ya Hallaka Mutane 4 A Arewa Maso Gabashin Najeriya

    Apr 28, 2018 06:26

    Hukumar 'yansandar jahar Borno ta sanar da mutuwar mutum 4 a wani hari da mayakan boko haram suka kai birnin Maiduguri.

  • Kimanin Mutane 21 Ne Suka Mutu Sanadiyar Harin Boko Haram A Arewa Maso Gabashin Najeriya

    Kimanin Mutane 21 Ne Suka Mutu Sanadiyar Harin Boko Haram A Arewa Maso Gabashin Najeriya

    Apr 24, 2018 06:44

    Mayakan sa kai dake da alaka da sojojin Najeriya sun sanar da mutuwar mutane 21 sanadiyar harin ta'addanci a jihar Borno dake shiyar arewa maso gabashin Najeriya

  • UNICEF:'Yan Boko Haram Sun Sace Yara Sama Da 1000 A Najeriya

    UNICEF:'Yan Boko Haram Sun Sace Yara Sama Da 1000 A Najeriya

    Apr 13, 2018 11:19

    Asusun kula da yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya ce daga shekarar 2013 zuwa yanzu mayakan boko haram sun sace yara sama da dubu daya a arewa maso gabashin Najeriya.

  • Sojojin Nigeriya Sun 'Yantar Da Mata Da Kananan Yara 149 Daga Hannun Kungiyar Boko Haram

    Sojojin Nigeriya Sun 'Yantar Da Mata Da Kananan Yara 149 Daga Hannun Kungiyar Boko Haram

    Apr 09, 2018 19:02

    Rundunar sojin Nigeriya ta sanar da kubutar da mata da kananan yara 149 daga hannun kungiyar Boko Haram a tungar 'yan ta'adda da ke dajin Sambisa.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS