Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

kungiyar tarayyar afirka

  • Tarayyar Afirka Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Ivory Coast

    Tarayyar Afirka Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Ivory Coast

    Mar 14, 2016 17:25

    Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) ta yi Allah wadai da harin ta'addancin da aka kai wani Otel a kasar Ivory Coast a jiya kamar yadda ta sanar da ta'aziyya da kuma aihininta ga gwamnati da kuma al'ummar kasar da sauran wadanda abin ya shafa.

  • Kungiyar AU za Ta tura Tawagarta zuwa kasar Burundi

    Kungiyar AU za Ta tura Tawagarta zuwa kasar Burundi

    Feb 23, 2016 15:26

    Tawagar Ta kumshi shugabanin kasashen Afirka biyar da za su yi kokari wajen tattaunawa da bangarorin siyasar, domin yayyafawa rikicin siyasar kasar

  • Damuwar Unucef kan ciyar ga mumunan abinci ga kananen yara A Afirka

    Damuwar Unucef kan ciyar ga mumunan abinci ga kananen yara A Afirka

    Feb 17, 2016 16:30

    Kungiyar Unucef Ta Bayyana Damuwarta game da ciyar da kananen yara Abinci maras gina jiki a kasashen Afirka

  • Kungiyar AU: 'Yan Kungiyar Al-Shabab Na Shirin Kai Wa Dakarun Zaman Lafiyar Kungiyar Hari

    Kungiyar AU: 'Yan Kungiyar Al-Shabab Na Shirin Kai Wa Dakarun Zaman Lafiyar Kungiyar Hari

    Feb 10, 2016 16:41

    Dakarun tabbatar da zaman lafiya na Kungiyar Tarayyar Afirka sun sanar da cewa ta sami wasu bayanai da ke cewa kungiyar ta'addancin nan ta Al-Shabab ta kasar Somaliya tana shirin kai musu hari a kasar Somaliyan ta hanyar amfani da irin kayan da suke sanyawa.

  • AU: Har Yanzu Ba'a Samu Kudaden Da Ake Bukata Na Fada Da Boko Haram Ba

    AU: Har Yanzu Ba'a Samu Kudaden Da Ake Bukata Na Fada Da Boko Haram Ba

    Feb 04, 2016 05:50

    Kungiyar Tarayyar Afirka ta bayyana cewar har ya zuwa yanzu dai ba a samu kudaden da ake bukata wajen fada da kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram da ta addabi kasashen yammacin Afirkaba.

  • Bukatar  Kungiyar AU na gyara a kwamitin Tsaro na MDD

    Bukatar Kungiyar AU na gyara a kwamitin Tsaro na MDD

    Jan 31, 2016 05:42

    Kungiyar Tarayyar Afirka Ta Bukaci da gudanar da gyara a kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya

Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS