-
A Yau Ne Kwamitin Tsaron MDD Zai Kada Kuri'a Kan Kara Kakaba Wa Syria Takunkumi
Feb 28, 2017 09:18Kwamitin tsaron majalisar dinkin na shirin gudanar da wani zama a yau domin kada kuri'a kan kakaba wa gwamnatin Syria wasu sabbin takunkumai, bisa zargin da wasu kasashen turawa suka mata na cewa ta harba makamai masu guba.
-
Rasha Ta Ce Za Ta Yi Watsi Da Duk Wani Sabon Takunkumi A Kan Syria
Feb 25, 2017 09:45Gwamnatin kasar Rasha ta yi barazanar hawa kujerar naki dangane da duk wani yunkurin kakaba wasu sabbin takunkumai a kan kasar Syria a kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya.
-
An yi alawadai da harin ta'addancin da aka kai kasar Iraki
Feb 23, 2017 07:24Kwamitin tsaro na MDD ya yi alawadai kan harin ta'addancin da aka kai kasar Iraki
-
Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya Ya yi Zama Akan Gwajin Makami Mai Linzami Na Korea Ta Arewa
Feb 14, 2017 03:06Kwamitin tsaron ya jaddada cewa wajibi ne ga kasar Korea ta Arewa da ta kaucewa yin wani gwajin makamin a nan gaba.
-
Komitin Tsaro Na Majalisar Dinkin Duniya Ya Amincewa Kasashen ECOWAS Shiga Cikin Lamuran Gambia
Jan 20, 2017 00:02A Jiya da yamma ne wakilan komitin tsaro na majalisar dinkin duniya gaba dayansu suka amincewa kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika ECOWAS da suka dauki matakin da suka ga ya dace na saura shugabanci a kasar Gambia.
-
Kwamitin Tsaron majalisar Dinkin Duniya Ya Yi Allawadai Da Harin yankin Sinai Na Masar
Jan 10, 2017 08:45Kwamitin tsaron majalisar dinkin ya yi tir da Allawadai da harin ta'addancin da aka kai jiya a yankin Sinai na kasar Masar, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 9 tare da jikkatar wasu da dama.
-
Netanyahu: Obama Ya Bada wa Isra'ila Kasa A Fuska
Dec 25, 2016 02:22Firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Benyamin Netanyahu ya yi kakkausar suka a kan shugaban kasar Amurka mai barin gado Barack Obama, kan abin da ya kira gazawar Amurka a kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya wajen kare Isra'ila.
-
Amincewar Kwamitin tsaron MDD da tura masu sanya ido a birnin Aleppo na kasar Siriya
Dec 20, 2016 03:35Manbobin Kwamitin tsaron MDD sun amince da tura masu sanya ido na MDD zuwa birnin Aleppo na kasar Siriya
-
Komitin Tsaro Na Majalisar Dinkin Duniya Ya Amince Da Tura Sojijin Majalisar Zuwa Halab
Dec 19, 2016 15:34Komitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya amince da aie da sojojin tabbatar da zaman lafiya zuwa birnin Halab na kasar Siria
-
Masar Ta Kirayi Majalisar Dinkin Duniya Ta Warware Rikicin Kasar Syria
Dec 06, 2016 08:36Maa'aikatar harkkokin Wajen Masar ta bukaci a tsagaita wutar yaki a kasar Syria