Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

kwamitin tsaro

  • Iran Ta Sake Jaddada Goyon Bayanta Ga Al'ummar Palastinu

    Iran Ta Sake Jaddada Goyon Bayanta Ga Al'ummar Palastinu

    Dec 01, 2016 06:23

    Jamhuriyar Musulunci ta Iran sake jaddada goyon bayanta ga al'ummar kasar Palastinu a kokarin da suke yi na 'yantar da kansu daga mamayan yahudawan sahyoniya kamar yadda ta nuna damuwarta ainun da irin ci ga da rikon sakainar kashin da cibiyoyin kasa da kasa suke yi wa lamarin Palastinu da kuma ci gaba da gina matsugunan yahudawa da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta ke yi.

  • Kwamitin Tsaron UN Ya Bukaci Sudan Da Sudan Ta Kudu Su Koma Tattaunawa Kan YanKin Abey

    Kwamitin Tsaron UN Ya Bukaci Sudan Da Sudan Ta Kudu Su Koma Tattaunawa Kan YanKin Abey

    Nov 16, 2016 19:02

    Kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya kirayi gwamnatocin Sudan da kuma Sudan ta kudu kan su koma kan teburin tattaunawa dangane da batun sake shata iyakokin yankin Abey.

  • Kwamitin Tsaro Ya Bukaci A Fara Tattaunawa  Tsakanin Sudan Da Sudan Ta Kudu

    Kwamitin Tsaro Ya Bukaci A Fara Tattaunawa Tsakanin Sudan Da Sudan Ta Kudu

    Nov 16, 2016 11:21

    Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci kasashen Sudan Da Sudan Ta Kudu da su sake zama teburin tattaunawa a tsakaninsu don ayyana matsayin yankin Abyei da ke ci gaba da haifar da rikici a tsakaninsu.

  • Kwamitin tsaron MDD zai hada kai da Somaliya wajen yaki da Barayin kan  teku.

    Kwamitin tsaron MDD zai hada kai da Somaliya wajen yaki da Barayin kan teku.

    Nov 10, 2016 10:48

    Kwamitin tsaron MDD ya tabbatar da cewa zai ci gaba da hada kai tare da jami'an tsaron Somaliya wajen yaki da barayin kan teku.

  • Kwamitin Tsaro Na NDD, Zai Nemi A Tsaida Ranar Zabe A Congo Kinshasa

    Kwamitin Tsaro Na NDD, Zai Nemi A Tsaida Ranar Zabe A Congo Kinshasa

    Nov 03, 2016 05:37

    Kwamitin tsaro na MDD zai bukaci a tsaida ranar zabe a Jamhuriya demukuradiyyar Congo.

  • Kwamitin tsaron MDD ya yi marhabin da zaben Michel Aoun

    Kwamitin tsaron MDD ya yi marhabin da zaben Michel Aoun

    Nov 02, 2016 05:39

    Kwamitin tsaron MDD ya yi marhabin da zaben Michel Aoun a matsayin sabon shugaban kasar Labanon.

  • Kwamitin Tsaron MDD Ya Nuna Damuwarsa Kan Matsalar Tsaro A Kasar Burundi

    Kwamitin Tsaron MDD Ya Nuna Damuwarsa Kan Matsalar Tsaro A Kasar Burundi

    Oct 15, 2016 06:20

    Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya nuna damuwarsa kan yadda mahukuntan Burundi suka ki amincewa da shirin jibge dakarun Majalisar Dinkin Duniya a kasar.

  • Kasar Burundi Ta Nuna Rashin Amincewa Da Kudurin MDD Na Tura 'Yan Sanda Kasar

    Kasar Burundi Ta Nuna Rashin Amincewa Da Kudurin MDD Na Tura 'Yan Sanda Kasar

    Aug 03, 2016 11:16

    Gwamnatin kasar Burundi ta sanar da rashin amincewarta da kudurin kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya na tura 'yan sandan majalisar zuwa kasar da nufin tabbatar da zaman lafiya.

  • Sabunta Takunkumin Kwamitin Tsaron MDD kan kasar Congo

    Sabunta Takunkumin Kwamitin Tsaron MDD kan kasar Congo

    Jun 24, 2016 15:04

    Kwamitin Tsaro na MDD ya sabunta Takunkumin da ya dora wa kasar D/Congo na tsahon shekara guda.

  • Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Gargadi Kan Bullar Masifar Cuta A Kasar Afrika Ta Tsakiya

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Gargadi Kan Bullar Masifar Cuta A Kasar Afrika Ta Tsakiya

    Apr 12, 2016 10:04

    Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi kan bullar cututtuka a tsakanin kananan yara a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya sakamakon matsalar rashin abinci mai gina jiki da na harkar kiwon lafiya mai inganci a kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS