Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Latin Amurka

  • Cuba Ta Yi Watsi Da Sanya Auren Jinsi Guda Cikin Kundin Tsarin Mulki

    Cuba Ta Yi Watsi Da Sanya Auren Jinsi Guda Cikin Kundin Tsarin Mulki

    Dec 19, 2018 05:07

    Kasar Cuba, ta yi watsi da sanya dokar auren jinsi guda a cikin sabon kundin tsarin mulkin kasar.

  • Hatsarin Mota Ya Lashe Rayukan Mutane Tare Da Jikkata Wani Adadi Mai Yawa A Kasar Peru

    Hatsarin Mota Ya Lashe Rayukan Mutane Tare Da Jikkata Wani Adadi Mai Yawa A Kasar Peru

    Nov 07, 2018 06:19

    Wata motar tirela ta yi taho-mu gama da wata motar bus a kudancin kasar Peru lamarin da ya janyo hasarar rayukan mutane 18 tare da jikkatan wasu 39 na daban.

  • Kasashe 14 Na Gungun Lima Sun Janye Jakadunsu A Venezuela

    Kasashe 14 Na Gungun Lima Sun Janye Jakadunsu A Venezuela

    May 21, 2018 14:45

    Kasashe 14 na gungun Lima sun sanar da kiran jakadunsu a kasar Venezuella, sa'o'i kadan bayan da shugaba Nicolas Maduro, ya sake lashe zaben shugaban kasar.

  • Shugaban Bovia Ya Ce Yankin Latin Amurka Ba Ya Karkashin Mulkin Mallakan Amurka

    Shugaban Bovia Ya Ce Yankin Latin Amurka Ba Ya Karkashin Mulkin Mallakan Amurka

    Nov 12, 2017 18:11

    Shugaban kasar Bolivia Evo Morales yayi kakkausar suka ga 'bakar' siyasar Amurka inda ya ce a halin yanzu dai yankin Latin Amurka ya tashi daga zama karkashin mulkin mallakan Amurkan.

  • Venezuela: Amurka Na Kokarin Haifar Da Rikici A Tsakanin Kasashen Latin Amurka

    Venezuela: Amurka Na Kokarin Haifar Da Rikici A Tsakanin Kasashen Latin Amurka

    Aug 13, 2017 17:03

    Gwamnatin Venezuela ta zargin gwamnatin Amurka da kokarin wajen haifar da fitina da yaki tsakanin kasashen Latin Amurka don cimma manufofinta.

  • Tsohon Shugaban Kasar Cuba Fidel Castro Ya Rasu

    Tsohon Shugaban Kasar Cuba Fidel Castro Ya Rasu

    Nov 26, 2016 06:56

    Gwanatin kasar Cuba ta sanar da rasuwar tsohon shugaban kasar Fidel Castro, bayan kwashe tsawon shekaru yana jinya tsai-tsaye.

  • Mahaukaciyar Guguwar 'Mathew' Ta Hallaka Mutane 23 A Kasar Haiti

    Mahaukaciyar Guguwar 'Mathew' Ta Hallaka Mutane 23 A Kasar Haiti

    Oct 06, 2016 10:57

    Mahaukaciyar guguwa da ta haifar da ambaliyar ruwa da aka ba wa suna "Matthew" ta kashe mutane 27 a kasar Haiti da Jamhuriyar Dominican yayin da mutanen kuma sun bace babu labarinsu.

  • Ganawar Zarif Da Shugaban Kasar Bolivia

    Ganawar Zarif Da Shugaban Kasar Bolivia

    Aug 27, 2016 10:59

    Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zrif ya gana da shugaban kasar Bolivia Evo Morales a birnin Sucre fadar mulkin kasar.

  • Fidel Castro Ya yi Suka ga shugaban kasar Amurka Barrack Obama.

    Fidel Castro Ya yi Suka ga shugaban kasar Amurka Barrack Obama.

    Aug 14, 2016 14:54

    Tsohon shugaban Kasar Cuba Ya Soki shugaban Kasar Amruka

  • Cuba Ta Ce Ba Za Mika Wuya Ga 'Yan Jari Hujja Ba

    Cuba Ta Ce Ba Za Mika Wuya Ga 'Yan Jari Hujja Ba

    Apr 17, 2016 07:05

    Shugaban Cuba Raul Castro ya yi gagadin cewa, jami'an kasar su yi hattara matuka da Amurka, domin kuwa tana neman yin tasiri ne a tsarin kasar na kwaminisanci.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS