Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

lavrov

  • Lavrov: Shekara Ta 2018 Shekara Ce Mai Tsanani Ga Kasar Rasha.

    Lavrov: Shekara Ta 2018 Shekara Ce Mai Tsanani Ga Kasar Rasha.

    Jan 01, 2019 06:51

    Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sargai Lavrov ya bayyana cewa shekara ta 2018 da ta shude , shekara ce mai tsanani ga kasar Rasha.

  • Rasha Ta bukaci Ganin Taliban Ta Shiga Cikin Tattaunawar Sulhu

    Rasha Ta bukaci Ganin Taliban Ta Shiga Cikin Tattaunawar Sulhu

    Nov 29, 2018 07:02

    Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergey Lavrov ne ya bayyana haka a wani taro da aka yi a birnin Geneva yana maicewa: Wajibi ne ga gwamnatin kasar Afghanistan da ta zauna teburin tattaunawa da dukkanin bangarorin kasar, da su ka hada da Taliban

  • Sergey Lavrof Ya Ce Dole Ne Sojojin Amurka Su Fice Daga Kasar Siriya

    Sergey Lavrof Ya Ce Dole Ne Sojojin Amurka Su Fice Daga Kasar Siriya

    Dec 29, 2017 10:22

    Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya bayyana cewa: Dole ne sojojin Amurka su fice daga cikin Siriya bayan kawo karshen kungiyoyin 'yan ta'adda a kasar.

  • Rasha Ta Ce: Shigar Da Wasu Batutuwa Na Daban Cikin Yarjejeniyar Nukiliyar Iran Kuskure Ne

    Rasha Ta Ce: Shigar Da Wasu Batutuwa Na Daban Cikin Yarjejeniyar Nukiliyar Iran Kuskure Ne

    Sep 23, 2017 06:39

    Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya bayyana cewa: Kokarin da gwamnatin Amurka take yi na shigar da wasu batutuwa na daban cikin yarjejeniyar nukiliyar da aka cimma tsakanin kasar Iran da manyan kasashen duniya biyar gami da kasar Jamus, babban kuskure ne.

  • Ministan Harakokin Wajen Rasha : Ta'addanci Barazana Ce Ga Tsaron Duniya

    Ministan Harakokin Wajen Rasha : Ta'addanci Barazana Ce Ga Tsaron Duniya

    May 23, 2017 18:07

    Ministan tsaron kasar Rasha ya bayyana cewa ta'addanci ya kutsa cikin kasashe masu yawa kuma a yankuna daban daban musaman a yankin gabas ta tsakiya da kuma hakan ke barazana ga tsaron Duniya

  • Putin Ya Ce Trump Bai Baiwa Lavrov Bayyanan Sirri Ba

    Putin Ya Ce Trump Bai Baiwa Lavrov Bayyanan Sirri Ba

    May 17, 2017 18:50

    Shugaban Kasar Rasha yayi watsi da zarkin cewa Shugaban kasar Amurka ya baiwa Ministan harakokin wajen Rasha Sergei Lavrov bayyanan Sirri

  • Kasar Rasha Ta Ce: Harin Da Amurka Ta Kai Kasar Siriya Taimakawa Ta'addanci ne

    Kasar Rasha Ta Ce: Harin Da Amurka Ta Kai Kasar Siriya Taimakawa Ta'addanci ne

    Apr 09, 2017 07:09

    Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya yi kakkausar suka kan harin da kasar Amurka ta kaddamar kan kasar Siriya tare da bayyana harin a matsayin taimakawa 'yan ta'adda da suke ci gaba da kokarin rusa kasar.

  • Rasha Ta Bayyana Cewa Yamen Tana Cikin Mummunan Halin Tsaka Mai Wuya

    Rasha Ta Bayyana Cewa Yamen Tana Cikin Mummunan Halin Tsaka Mai Wuya

    Mar 24, 2017 05:08

    Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya bayyana cewa: Kasar Yamen tana cikin mummunan hali na masifa sakamakon hare-haren wuce gona da irin kasar Saudiyya kuma duniya ta ja baki ta yi shiru.

  • Taron Ministocin Harkokin Wajen Iran, Rasha Da Turkiyya Kan Rikicin Siriya

    Taron Ministocin Harkokin Wajen Iran, Rasha Da Turkiyya Kan Rikicin Siriya

    Dec 20, 2016 18:21

    Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar Iran, Rasha da Turkiyya sun fara aiwatar da wani shiri na samo hanya ta diplomasiyya wajen magance rikicin kasar Siriya.

Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS