Pars Today
Majalisar dinkin duniya ta ce a cikin shekara ta 2018 da muke ciki, rikicin cikin gida akasar Libya, ya yi sanadiyyar mutuwar mutane fiye da 130.
Shugaban kasar Niger Mohammad Yusuf ya bayyana cewa hanyar warware kwararan yan gudun hijira da suke kwarara zuwa kasashen turai ta kasar Libya.
Shugabannin kasashen Masar da Faransa sun tattauna batun Palasdinu da kasashen Libiya da Siriya tare da jaddada bukatar daukan matakan warware rikicin yankin gabas ta tsakiya.
A wani rahoton da majalisar dinkin duniya ta fitar, an bayyana cewa mayakan 'yan tawayen yankin darfur na kasar Sudan na karuwa a kasar Libya.
Ma'aikatar sharia a kasar Libya ta bada sanarwan yanke hukuncin nkisa kan mutane 45 wadanda kotu ta tabbatar da cewa suna da hannu wajen kissan masu zanga zangar yin allawadai da gwamnatin shugaban mu'ammar kazzafi a birnin Tripoli babban birnin kasar a shekara ta 2011.
Majalisar dinkin duniya ta bada sanarwan cewa yan tawayen yankin Darfur na kasar Sudan suna shirin sake tada yaki a yankin bayan sun maido da karfinsu a kasar Libya.
Sojojin kasar Libiya sun sanar da hallaka 'yan ta'adda 14 a gabashin kasar
Hukumar dake kula da 'yan gudun hijra ta kasa da kasa ta mayar da bakin haure 'yan kasar Ivory Coast sama da 150 daga kasar Libiya
Majalsiar dokokin kasar ta Libya ta zargi Jakadan Italiya da tsoma baki a harkokin cikin gidan kasar don haka ta bukaci ganin an kore shi.
Kakakin rundunar sojin gwamnatin Libiya da ke gabashin kasar ya bukaci tallafin kasar Rasha a fagen warware rikicin kasarsa da ya- ki- ci ya- ki- cinyewa.