Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

libiya

  • Yan Siyasa A Kasar Libya Sun Bukaci Gwamnatin Kasar Ta Kori Jakadan Kasar Italia Daga Kasar

    Yan Siyasa A Kasar Libya Sun Bukaci Gwamnatin Kasar Ta Kori Jakadan Kasar Italia Daga Kasar

    Aug 07, 2018 19:03

    Wasu yan siyasa da kuma kafafen yada labarai na kasar Libya sun bukaci gwamnatin kasar ta kori jakadan kasar Italia daga kasar don furuci na wulakanta mutanen kasar da ya yi.

  • An Kubutar Da Yan Jaridu 4 Wadanda Aka Yi Garkuwa Da Su A Kasar Libya

    An Kubutar Da Yan Jaridu 4 Wadanda Aka Yi Garkuwa Da Su A Kasar Libya

    Aug 01, 2018 19:00

    An kubutar da yan jarida guda 4 masu aikiwa kamfanin dillancin labarai na reuters da kuma AFP na kasar Faransa wadanda yan bindiga suka sace a kasar libya.

  • Aljeriya Ta Ce: Tsoma Bakin Kasashen Waje A Harkokin Libiya Ya Kara Bullar Matsaloli A Kasar

    Aljeriya Ta Ce: Tsoma Bakin Kasashen Waje A Harkokin Libiya Ya Kara Bullar Matsaloli A Kasar

    Aug 01, 2018 11:58

    Shugabar kungiyar bada agajin gaggawa ta Red Crescent a Aljeriya ta bayyana cewa: Tsoma bakin kasashen waje a harkokin cikin gidan Libiya yana daga cikin dalilan karin bullar matsaloli a kasar.

  • An Sauke Ministan Tsaron Kasar Libya

    An Sauke Ministan Tsaron Kasar Libya

    Jul 30, 2018 12:14

    Shugaban gwamnatin hadin kan kasar ta Libya Fayez al-Siraj ne ya sanar da sauke al-Mahadi al-Barghathi daga kan mukaminsa na ministan tsaro.

  • Mutanen Kasar Libya Sun Gudanar Da Zanga Zanga Ta Neman Kyautata Rayuwarsu

    Mutanen Kasar Libya Sun Gudanar Da Zanga Zanga Ta Neman Kyautata Rayuwarsu

    Jul 28, 2018 19:08

    Mutanen kasar Libya a garuruwa daban daban sun gudanar da zanga zangar lumana a jiya jumma'a a garuruwan kasar da dama don neman gwamnatin kasar ta kyautata rayuwarsu.

  • Banki Duniya Ya Yi Gargadi A Kan Masu Safarar Man Fetir Daga Kasar Libiya

    Banki Duniya Ya Yi Gargadi A Kan Masu Safarar Man Fetir Daga Kasar Libiya

    Jul 28, 2018 13:02

    Bankin Duniya ya ce tattalin arzikin na fuskantar koma baya sakamakon safarar man Man fetir din kasar zuwa kasashe makwabta, musaman ma kasar Tunusiya

  • An Hallaka 'Yan Ta'addar ISIS 13 A Gabashin Libiya

    An Hallaka 'Yan Ta'addar ISIS 13 A Gabashin Libiya

    Jul 26, 2018 19:09

    Majiyar tsaron kasar Libiya ta sanar da hallakar 'yan ta'adda ISIS 13 a yayin gumurzu da Sojoji a gabashin kasar

  • An Halaka Mayakan Daesh 13 A Gabacin Kasar Libya

    An Halaka Mayakan Daesh 13 A Gabacin Kasar Libya

    Jul 26, 2018 12:02

    Majiyar jami'an tsaro na kasar Libya ta bayyana cewa sojojin kasar sun kashe yan ta'adda na kungiyar Daesh 13 a fafatawa da su a gabacin kasar

  • An Kai Hari Kan Ofishin 'Yan Sanda A Libiya

    An Kai Hari Kan Ofishin 'Yan Sanda A Libiya

    Jul 24, 2018 19:17

    Majiyar tsaron Libiya ta sanar da cewa wasu gungun 'yan ta'adda sun kai hari kan ofishin 'yan sanda na garin Ajdabiya dake gabashin kasar

  • Faransa Na Karin Matsin Lamba Ga Libiya  Kan Zabe

    Faransa Na Karin Matsin Lamba Ga Libiya Kan Zabe

    Jul 24, 2018 19:04

    A yayin ganawarsa da manyan 'yan siyasar Libiya, Ministan harakikin wajen Faransa ya ce dole ne kasar ta tsara gudanar da zabe a watan Dicembar 2018.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS