Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

libiya

  • Wani Jami'in Gwamnatin Libiya Ya Zargi Kasar Masar Da Kulla Makarkashiyar Mamaye Yankunan Libiya

    Wani Jami'in Gwamnatin Libiya Ya Zargi Kasar Masar Da Kulla Makarkashiyar Mamaye Yankunan Libiya

    Jul 22, 2018 11:59

    Wani dan Majalisar shugabancin kasa a gwamnatin hadin kan kasar Libiya ya yi zargin cewa: Mahukuntan Masar suna shirya wata makarkashiyar ganin sun mamaye wasu yankunan kasar Libiya.

  • Libiya Ta Yi Watsi Da Bukatar Kasashen Turai Na Kafa Sansanin 'Yan Gudun Hijra A Kasar

    Libiya Ta Yi Watsi Da Bukatar Kasashen Turai Na Kafa Sansanin 'Yan Gudun Hijra A Kasar

    Jul 20, 2018 18:17

    Kasar Libiya ta yi watsi da bukatar da kungiyar EU ta gabatar mana na kafa cibiyoyin da za a tsugunar da 'yan gudun hijra a kasar

  • Gwamnatin Kasar Tunisia Ta Bukaci A Kasashen Duniya Su Mutunta Jagorancin Mutanen Libya

    Gwamnatin Kasar Tunisia Ta Bukaci A Kasashen Duniya Su Mutunta Jagorancin Mutanen Libya

    Jul 18, 2018 12:05

    Ministan harkokin wajen kasar Tunisia Khamis Jahinawi ya bukaci kasashen duniya su mutunta jagorancin mutanen kasar Libya a kasarsu.

  • An Jaddada Wajabcin Warware Matsalar Kasar Libya Ta Ruwan Sanyi

    An Jaddada Wajabcin Warware Matsalar Kasar Libya Ta Ruwan Sanyi

    Jul 16, 2018 06:54

    Manzon Majalisar Dinkin Duniya aa musamman akan Kasar Libya Ghassan Salamah neya bayyana hakan, yana mai cewa tsoma bakin kasashen waje ya sake haddasa sabani

  • Kungiyar Tarayyar Turai Zata Karfafa Alakarta A Bangarori Da Dama Da Kasar Libiya

    Kungiyar Tarayyar Turai Zata Karfafa Alakarta A Bangarori Da Dama Da Kasar Libiya

    Jul 15, 2018 19:08

    Babbar jami'a mai kula da siyasar harkokin wajen kungiyar tarayyar Turai ta jaddada aniyar kungiyarta ta bunkasa alaka a bangarori da dama da kasar Libiya.

  • Masu Kamuwa Da Ciwon Daji A Libiya Na Karuwa Sakamakon Hare-Haren NATO

    Masu Kamuwa Da Ciwon Daji A Libiya Na Karuwa Sakamakon Hare-Haren NATO

    Jul 14, 2018 12:28

    Wasu masu bincike sun gano cewa, an samu karuwar masu kamuwa da ciwon daji a kasar Libiya sakamakon hare-haren da sojojin NATO suka kaddamar a kasar a lokacin mulkin marigayi Gaddafi.

  • Sojojin Ruwa Na Libya Sun Tseratar Da 'Yan Ci-Rani 104 Daga Nutsewa Cikin Teku

    Sojojin Ruwa Na Libya Sun Tseratar Da 'Yan Ci-Rani 104 Daga Nutsewa Cikin Teku

    Jul 13, 2018 18:20

    Jami'an sojin ruwa na kasar Libya sun tseratar da wasu 'yan ci-rani 104 daga nutsewa cikin tekun mediterranean.

  • MDD Ta Ce: Ana Ci Gaba Da Samun Hasarar Rayukan Fararen Hula A Kasar Libiya

    MDD Ta Ce: Ana Ci Gaba Da Samun Hasarar Rayukan Fararen Hula A Kasar Libiya

    Jul 03, 2018 12:06

    Tawagar Majalisar Dinkin Duniya a kasar Libiya ta ce: Ci gaba da bullar tashe-tashen hankula a Libiya sun lashe rayukan mutane akalla 16 a cikin watan Yunin da ya gabata.

  • Libiya :  Kwale-kwale Ya Bata Da Mutane 63

    Libiya : Kwale-kwale Ya Bata Da Mutane 63

    Jul 03, 2018 05:39

    Rundinar sojin ruwan Libiya, ta ce kimanin bakin haure 63 ne aka kyautata zaton sun bata, bayan nutsewar kwale-kwalen da suke ciki a tekun Bahar Rum.

  • Tashe-Tashen Hankula A Libiya Sun Janyo Matsala A Harkar Tattalin Arzikin Kasar

    Tashe-Tashen Hankula A Libiya Sun Janyo Matsala A Harkar Tattalin Arzikin Kasar

    Jul 02, 2018 18:59

    Kamfanin hako man fetur na Libiya ya sanar da cewa: Tashe-tashen hankulan da suka kunno kai a yankunan da suke dauke da rijiyoyin man fetur na kasar a cikin 'yan kwanakin nan sun janyo matsala a harkar tattalin arzikin kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS