-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Gudanar Da Bincike Kan Kisan Gillar Da Aka Yi Kasar Libiya
Oct 30, 2017 11:45Wakilin babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya na musamman a kasar Libiya ya bukaci mahukuntan Libiya da su hanzarta gudanar da bincike domin gano mutanen da suke da hannu a aiwatar da kisan gilla kan wasu mutane 36 a garin Benghazi.
-
Rundunar Sojin Gwamnatin Libiya Ta Gargadi 'Yan Siyasar Kasar
Oct 28, 2017 11:51Kakakin rundunar sojin Libiya ya zargi 'yan siyasar kasar da wurga kasar ta Libiya cikin matsaloli da rigingimu daban daban.
-
Mayakan Kungiyar Yan Ta'adda Ta Daesh Sun Kai Hari A Kasar Libya
Oct 25, 2017 18:56Wasu majiyoyin sojojin kasar Libya sun bada labarin cewa mayakan kungiyan yan ta'adda ta Daesh sun kai farmaki kan wani barikin sojoji a garin Ajdabia daga gabacin kasar a yau Laraba.
-
An Kammala Taron MDD Kan Rikicin Kasar Libya A Kasar Tunisia Ba Tare Da An Cimma Wata Matsaya Ba.
Oct 22, 2017 11:48An kammala taron tattauna matsalolin siyasa na kasar Libya na kimanin watan guda ba tare da an cimma matsaya ba
-
Matsalolin Kudade Da Kuma Tsaro Ne Suka Hana Hakar Man Fetur Kamar Yadda Ya Dace A Liya.
Oct 19, 2017 11:45Jami'an gwamnatin kasar Libya sun bayyana cewa matsalolin tsaro da na tattalin arziki da Tsaro ne suka hana samun ci gaba a aikin hakar men fetur a kasar
-
Lauyan Iyalan Gaddafi: Saiful Islam Gaddafi Na Cikin Koshin Lafiya
Oct 18, 2017 05:50Lauyan iyalan tsohon shugaban kasar Libiya Mu'ammar Gaddafi, Khaled al-Zaidi ya bayyana cewar Saiful Islam Gaddafi, daya daga cikin 'ya'yan Gaddafin yana cikin koshin lafiya sannan kuma yana ci gaba da sanya ido kan lamurran siyasar kasar daga inda yake a cikin kasar Libiyan.
-
Fada Kusa Da Wani Tashar Jiragen Sama A Libya Ya Sa An Rufeta Na Wasu Sa'oi
Oct 17, 2017 19:03An rufe tashar jiragen sama na Mitiga a cikin birnin Tripoli na kasar Libya bayan da fada ta barke tsakanin sojoji na musamman masu yaki da masu aikata laifuffuka (Rada) da kuma wasu yan bindiga a kusa da tashar.
-
An Kama Yan Ta'adda Yan Kungiyar Daesh A Birnin Misrata Na Kasar Libya
Oct 13, 2017 19:03Hukumomin tsaro a birnin Misrata na arewacin kasar Libya sunn bada labarin kama yayan kungiyar yan ta'adda ta Daesh da dama a cikin birnin.
-
Libiya Ta Bukaci Kasar Rasha Ta Dawo Da Ayyukan Ofishin Jakadancinta A Kasar
Oct 12, 2017 11:52Gwamnatin Libiya ta bukaci ma'aikatar harkokin wajen Rasha da ta dawo da ayyukan ofishin jakadancin kasarta da ke birnin Tripoli fadar mulkin kasar Libiya.
-
Samun Zaman Lafiya A Libiya Shi Ne Zai Taimaka Wajen Warware Matsalar Bakin Haure A Kasar
Oct 11, 2017 11:49Fira ministan gwamnatin hadin kan kasa a Libiya ya bayyana cewa: Samun zaman lafiya da kwanciyar hankali a Libiya sune zasu taimaka wajen shawo kan matsalar bakin haure a kasar.