-
Wasu 'Yan Bindiga Sun Kashe Jami'an Tsaron Libiya Biyu A Yankin Kudu Maso Yammacin Kasar
Oct 08, 2017 12:25Wasu 'yan bindiga sun kai hari kan wani wajen bincike a yankin kudu maso yammacin Libiya, inda suka kashe jami'an tsaron kasar biyu.
-
Gwamnatin Libiya Ta Bukaci Dage Takunkumin Sayan Makamai Da Aka Kakaba Mata
Oct 07, 2017 19:10Fira ministan gwamnatin hadin kan kasa a Libiya ya bukaci kasashen yammacin Turai da su taimaka a dage wa kasarsa takunkumin sayan makamai da aka kakaba mata.
-
Libiya : An Tsagaita Wuta A yankin Sabratha
Oct 04, 2017 10:57Bangarorin dake rikici a yankin Sabratha na kasar Libiya sun sanar da tsagaita buda wuta, bayan shafe kwanaki na artabu tsakaninsu wanda ya janyo hasara rayukan mutane 26.
-
MDD Ta Bukaci Bangarorin Da Suke Yaki Da Juna A Birnin Misrata Na Libya Su Dakatar Da Budewa Juna Wata
Oct 03, 2017 06:44Jakadan MDD da kuma sashen bada taimakon gaggawa na majalisar sun bukaci bangarorin da suke kai ruwa rana a birnin Misrata na kasar Libya su dakatar da zubar da jininsu
-
An Gano Kaburburan Gama Gari Guda Hudu A Kasar Libya
Oct 01, 2017 19:18Majiyar yansanda a birnin Bengazi na kasar Libya ta bayyana cewa yansandan sun gano wasu kabururruka guda hudu na gama gari wadanda suke dauke da gawawwaki kimani 80.
-
Libiya : Rikici Ya Kashe Mutane 26 A Sabrata
Sep 30, 2017 05:49A kasar Libiya mutane 26 ne suka rasa rayukansu kana wasu 170 suka raunana a mummunan fadan da aka kwashe kusan makwanni biyu ana gwabzawa tsakanin masu dauke da makamai a yankin Sabratha dake yammacin kasar.
-
Mahukuntan Libiya Sun Ce: 'Yan Kungiyar Da'ish Ne Suka Kashe 'Yan Jaridar Tunusiya A Kasar
Sep 29, 2017 19:25Shugaban bangaren bincike a ofishin babban lauya mai shigar da kara a kasar Libiya ya bada labarin cewa: 'Yan kungiyar ta'addanci ta Da'ish ne suka kashe 'yan jaridar kasar Tunusiya biyu a cikin kasar Libiya.
-
An Bada Umurnin Kama Mutane Kimani 830 Kan Zargin Goyon Bayan Ta'addanci A Libya
Sep 29, 2017 05:08Babban mai gabatar da kara na kasar Libya ya bada sanarwan samun umurnin kama mutane kimani 830 wadanda ake tuhuma da kasancewa cikin kungiyar yan ta'adda ta ISIS a duk fadin kasar.
-
Gwamnatin Libya Ta Hana Amurkawa Shiga Cikin Kasarta
Sep 28, 2017 06:50A jiya laraba ne gwamnatin kasar Libya ta fitar da sanarwa wacce kunshi hana Amurkawa shia cikin kasar.
-
Jiragen Yakin Amurka Sun Kai Hari Libiya
Sep 25, 2017 05:44Babbban komandan dakarun Amurka a Afirka ya sanar da kai hari ta sama kan 'yan ta'adda a kasar Libiya